lis din Hadisai

Wanda ya yi Hajji bai yi kwarkwasaba, kuma bai yi fasikanciba zai dawo kamar ranar da mahaifiyarsa ta haife shi
عربي Turanci urdu
Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fitsari da bayan gida)
عربي Turanci urdu
Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa ka yi zance mara anfani
عربي Turanci urdu
Dabi'a (ta addinin Musulunci ) guda biyar ce: Kaciya da aske gashin mara, da rage gashin baki, da yanke farata, da tsige gashin hammata
عربي Turanci urdu
Ku rage gashin baki, ku cika gemu
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi alwala irin wannan alwalar tawa sannan ya yi sallah raka'a biyu bai zantar da ransa a cikinsu ba, to, Allah Zai gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
عربي Turanci urdu
Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
عربي Turanci urdu
Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki ne
عربي Turanci urdu
Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala
عربي Turanci urdu
Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
عربي Turanci urdu
Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai
عربي Turanci urdu
Wanda ya azumci Ramadan yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
عربي Turanci urdu
Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar
عربي Turanci urdu
Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
عربي Turanci urdu
Sadaka ba ta rage dukiya, kuma Allah ba Ya ƙarawa bawa komai da afuwa sai ɗaukaka, ba wanda zai yi tawalu'i ga Allah sai Allah Ya ɗaukaka shi
عربي Turanci urdu
Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai
عربي Turanci urdu
Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗinsu bayan kowacce sallah
عربي Turanci urdu
Babu wasu kwanaki da aiki na ƙwarai a cikinsu ya fi soyuwa a wurin Allah sama da waɗannan kwanakin". Wato kwanaki goman
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi alwala, kuma ya kyautata alwalar, laifukansa za su fita daga jikinsa har su fice ta ƙarƙashi farcensa
عربي Turanci urdu
Sun zana daga fitsari; Babban azabar kabari daga gareshi
عربي Turanci urdu
Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
عربي Turanci urdu
Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa
عربي Turanci urdu
An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai
عربي Turanci urdu
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangiji ka gafarta min, ka yi min rahama, ka ba ni lafiya, ka shiryar da ni, ka azurta ni
عربي Turanci urdu
Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
عربي Turanci urdu
Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki
عربي Turanci urdu
shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
عربي Turanci urdu
Wanda ya kashe kafirin amana ba zai ji ƙamshin aljanna ba, kuma ƙamshinta ana samunsa daga (tsawon) tafiyar shekara arba'in
عربي Turanci urdu
An gina musulunci abisa abubuwa biyar
عربي Turanci urdu
Kana ganin idan na sallaci salloli wadanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta halal, na haramta haram
عربي Turanci urdu
Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsakanin sammai da kasa
عربي Turanci urdu
Azaba ta wuta ta tabbata ga karshen kafa ku cika alwala
عربي urdu Indonisiyanci
Idan ladani ya ce: Allah ne mafi girma, Allah ne mafi girma, sai ɗayanku ya ce: Allah ne mafi girma Allah ne mafi girma
عربي Turanci urdu
Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
عربي Turanci urdu
Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
عربي Turanci urdu
Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya Kasance yana E'itikafi a cikin goman kowane Azumin Ramadan, to yayin da shekarar da aka karbi ransa ta zo yayi E'itikafi kwana Ashirin
عربي Turanci urdu
cewa an sami wata mata a kashe a cikin wani sashi daga cikin yakokin annabi mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
عربي Turanci urdu
Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
عربي Turanci urdu
Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
عربي Turanci urdu
Wannan dinnan jijiya ce, saidai ki bar sallah a gwargwadan kwanukan da kika kasance kina haila a cikinsu, sannan ki yi wanka ki yi Sallah
عربي Turanci urdu
ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
عربي Turanci urdu
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
عربي Turanci urdu
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
عربي Turanci urdu
Manzo tsira da amincin Allah ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
عربي Turanci urdu
An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Annabi tsira da amincin Allah yace:kar ka fita daga salla har sai ka ji wata kara,ko ka ji wari
عربي Turanci urdu
Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare, fara da abincin dare
عربي Turanci urdu
Na kasance tare da Annabi -tsira da aminci su tabbata gare shi- sai yayi fitsari, yayi alwala, yayi shafa akan huffi
عربي Turanci urdu
Idan kuka je yin bayan gida, to kada ku kuskura ku Fuskanci Al'kibla da Bayan gida ko Bawali , kuma kada ku juya mata baya, sai dai ku fuskanci Gabas ko kuma Yamma
عربي Turanci urdu
"Kada dayanku ya kuskura ya taba Azzakarinsa da Damansa, a halin yana Futsari kuma kada yayi tsarki, ko kuma yayi Nunfashi a Kwarya"
عربي Turanci urdu
Mai tsira da amincin Allah ya hana yin salla bayan Asuba har sai rana ta hudo, haka nan bayan 'La'asar har sai ta fadi
عربي Turanci urdu
Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki
عربي Turanci urdu
Annabi tsira da amincin Allah -ya kasance yana daga hannayensa daura da kafadunsa in zai fara sallah, haka nan in zai yi ruku'u, da kuma yayin da yake dagowa daga ruku'u.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya sanar dani Tahiya, tafukana tsakanin tafukansa, kamar yadda yake sanar dani sura daga Alkur’ani
عربي Turanci urdu
Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yawo makaryaci (Jujal)
عربي Turanci urdu
Ya Allah Ka nesanta tsakanina da kurakurai na kamar yadda Ka nesanta tsakanin mahudar rana da mafaɗarta
عربي Turanci urdu
Ku daidaita a cikin sujjada, kar ku shimfida zira'oinku irin yadda kare ke shimfida nasa.
عربي Turanci urdu
Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
عربي Turanci urdu
Idan Kare yasha a Kwaryar Dayanku ya wanketa sau Bakwai
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata
عربي Turanci urdu
Wanda ya roki Allah Madaukakin Sarki da ya yi shaida da gaskiya to zai je masa gidajen shahidai, kuma idan ya mutu a kan gadonsa
عربي Turanci urdu
An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila
عربي Turanci urdu
Na kaiwa Annabi -tsira da amincin Allah- ruwan wankan janaba,sai ya karkata shi da hannun damansa ya zuba ruwa a hannun hagunsa sau biyu -ko sau uku- sannan ya wanke gabansa,sannan ya buga hannunsa a kasa.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi wankan janaba, sai ya wanke hannayensa, ya yi alwala alwalarsa domin sallah, sannan ya yi wanka
عربي Turanci urdu
Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, haka kuma gidajenku ba su zama kaburbura ba, ku yi min addu’a, saboda mika wuyan ku ya fada min inda kuka kasance
عربي Turanci urdu
Na kasance mutum ne mai yawan maziyyi, na kasance ina jin kunyar tambayar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - saboda matsayin 'yarsa sai na umarci Mikdad Dan Aswad sai ya tambaye shi sai ya ce: "Ya wanke gabansa ya yi alwala
عربي Turanci urdu
Idan kun sa shi, kuma idan kuna yin alwala, ku fara da kwanakinku.”
عربي Turanci urdu
Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: Yaki a tafarkin Allah
عربي Turanci urdu
Babu ranar da masu yin sujada suka zama mala'iku sai mala'iku biyu suka sauka, sai dayansu ya ce: Allah ya baku mutumin da ya ciyar da ku.
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya tanadi mai nasara saboda Allah, to mamaye, kuma duk wanda ya ci nasara da nasara da kyautatawa a cikin danginsa to ya ci nasara
عربي Turanci urdu
sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
عربي Turanci urdu
Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gabaninsa?
عربي Turanci urdu
Na zo wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake amfani da abin goge baki), sai ya ce: Karshen sawa yana kan harshensa, sai ya ce: Ya, ka taimaka, kuma tsabtar tana cikin ta, kamar yana cikinta
عربي Turanci urdu
Kadai ya isheka ka aikata kamar haka da hannayenka" sannan ya bugi kasa bugu daya da hannayensa, sannan ya shafi hagu akan dama, da bayan tafukansa da kuma fuskarsa
عربي Turanci urdu
Babu wani annabi da Allah ya aiko zuwa ga wata al'umma a gabana face yana da almajirai da sahabbai daga cikin al’ummarsa wadanda suka dauki sunnarsa kuma suka yi koyi da umurninsa
عربي Turanci urdu
Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ji da bi, da nasiha ga kowanne musulmi
عربي Turanci urdu
Haba Muadh, kuma Wallahi ina son ka, sannan zan baka shawara, Mu'az, kada ka taimaka wajen tsara kowace addu'a, cewa: Ya Allah, ina nufin in tuna ka, na gode, kuma in bauta maka da kyau
عربي Turanci urdu
Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
عربي Turanci urdu
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na umarce su da yin wannan sallar a irin wannan lokacin.
عربي Turanci urdu
An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti
عربي Turanci urdu
Da me Annabi –sallal Lahu alaihi wa alihi wa sallam - ya fara lokacin da ya shiga gidansa? Ta ce: Miswak
عربي Turanci urdu
Wancan Mutumin Shaidan ne ya Futsare Masa Kunnuwansa ko kuma ya ce: Kunnensa daya
عربي Turanci urdu
Daya cikin goma na azumin: yankan gashin baki, barin gemu, lasar abin goge baki, shakar ruwa, yankan farce, wankan farce, tsinke gabobin hannu, aske gashin baki, da yanke ruwa.
عربي Turanci urdu
Shaidan yana saƙawa a kan rudanin ɗayanku, idan ya yi barci, kulli uku, sai ya buge kowane ƙulli: Kuna da dare mai tsawo, don haka barci
عربي Turanci urdu
Dole ne ku yi sujada a yalwace; Ba za ku yi sujada ga Allah ba face Allah ya daukaka ku a kan mataki kuma Ya dora muku wani zunubi
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana gwagwarmaya a cikin Ramadan abin da bai yi gwagwarmaya da shi ba, kuma a cikin goman karshe da bai yi gwagwarmaya da waninsa ba.
عربي Turanci urdu
Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko masa da duk abin da yake son ya aiko daga dare, don haka sai ya sa su daidai, ya yi alwala ya yi sallah.
عربي Turanci urdu
Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi addu'ar sanyi biyu zai shiga Aljanna.
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
عربي Turanci urdu
Kuma duk wanda yai Azumin kwana daya sabida Allah zai nisanta Fuskarsa daga Wuta daga Wuta tafiyar Damina Arba'in
عربي Turanci urdu
Mutane ba zasu gushe ba cikin alheri ba Matukar Suna Gaggauta Buda baki
عربي Turanci urdu
Mun kasance muna bayar da ita a lokacin Annabi -sira da Aminci Allah su kara tabbbata a gare shi- kwano daya na Abinci, ko kwano daya na Accha, ko kwano daya na chukui, ko kwano daya na Zabibi (Busashen Inibi), to yayin da Mu'awiya ya zo, kuma aka samu kwayar hatsin tayi baki (sabida fari) sai ya ce: ni dai ina ganin ko wane mudu daya na mai kyau ana iya bada Mudu biyu
عربي Turanci urdu
Mun yi sihiri tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sannan ya tashi zuwa sallah. Anas ya ce: Na ce wa Zaid: Nawa ne tsakanin kiran sallah da abincin asuba? Ya ce: adadin ayoyi hamsin
عربي Turanci urdu
Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi-ya Kasance yanayin I'itikafi a cikin kwanaki goman Karshe na Ramalan, har Allah - Maigirma da Daukaka-ya karbi Ransa-sanna Matansa sunyi a bayansa.
عربي Turanci urdu
Kuyi Sahur to lallai cewa akawai albarka cikin Suhur
عربي Turanci urdu
Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi Azumi in kuma kaga dama ka sha ruwanka"
عربي Turanci urdu
Kada ku kuskura ku tari gaban watan Ramalan da yin Azumin kwana daya ko kwana biyu, sai dai in Mutumin da ya saba yin wani Azumi to babu laifi don ya azumci lokacin
عربي Turanci urdu
Annabi wa farlanta Zakkar fidda kai ko kuma ya ce Azumi akan Mace da Namiji Da da kuma Bawa: Kwano na Dabino, ko kwano na acca. ya ce: Sai Mutane suka canja rabin kwano na Ibro ga Babba da yaro
عربي Turanci urdu
Bai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a halin yana cikin Janaba daga Ahalinsa, Sannan yayi Wanka yayi Sallah kuma ya yi Azumi"
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya Manta Ya i Abinci ko yasha ruwa kuma yana Azumi, to ya cika Azuminsa domin Allah ya ciyar da shi kuma ya shayar da shi
عربي Turanci urdu
Wadan nan kwanaki biyu Mazon Allah - Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana Azuminsu : Ranar Buda bakinku daga Ramadan dinku, Rana ta biyun : Ranar da kuke ci daga layyarku.
عربي Turanci urdu
Cewa Talbiyyar Annabi -- Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi - ia ce " Amsawarka Amsawa ya Ubangiji, Amsawarka ya Ubangiji baka da Abokin tarayya Amsawarka, lallai cewa godiya taka ce kuma ni'ama ma taka ce kuma Mulkin ma naka ne baka da Abokin tarayya.
عربي Turanci urdu
Masoyina - Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayi mun wasiyya da abubuwa guda uku : Azumi uku a kowane wata, da raka'o'i biyu lokacin walaha, kuma da yin wuturi kafin inyi bacci
عربي Turanci urdu
Kuyi kirdadon ganin daren Lailatulkadari cikin Mara na goman Karshe
عربي Turanci urdu
Babu Zakka a kasa da Ukiyya Biyar , ko kuma kasa da Rakuma Biyar, ko kasa da Buhu biyar.
عربي Turanci urdu
Ya Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka
عربي Turanci urdu
Idan kuka ga Wata kuyi Azumi, kuma ku sha Ruwa idan ga Wata, Idan wata yai muku Nusan to ku kaddara shi kwana talatin
عربي Turanci urdu
Shin ba cewa Allah yayi muku abinda kuka bayar na sadaka ba: Domin kowace yabo sadaka ce, kuma duk wani karin gishiri sadaka ce, kuma kowace yabo sadaka ce, kuma kowace waka itace sadaka.
عربي Turanci urdu
Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
عربي Turanci urdu
Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da rana.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi- Ba ruwan shi da mace mai yin kukakan kera, ko mai aske kanta, ko mai kyakketa tufafinta in wani abu marar dadi ya faru
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ci tafarnuwa ko albasa. to sai yayi nesa damu -ko yayi nesa da masallacinmu-,sai ya zauna a gidansa
عربي Turanci urdu
Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, shin kuna zatan wani abu na dattinsa zai rage ?
عربي Turanci urdu
Mun kasance muna magana a cikin salla, mutumin ya yi magana da abokinsa, alhali yana gefensa yana salla, har sai na sauko ((kuma in tsaya ga Allah sau biyu)). Don haka aka umurce mu da yin shiru, kuma aka hana mu magana
عربي Turanci urdu
Manzon Allah ya kasance yana yawan fada a cikin ruku'unsa da sujjadarsa: tsarki ya tabbatar maka ya Ubangijina da godiyarka, ka gafarta min.
عربي Turanci urdu
Rana ta yi bacci a lokacin Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka sai ya aika mai kira yana cewa:“ Sallah rukuni ce, don haka suka taru, kuma ya ci gaba
عربي Turanci urdu
A kowane dare Annabi yana wutiri ko a farkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba
عربي Turanci urdu
ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akanta alhali su suna 'yan shekara goma, kuma ku raba tsakaninsu a wurin kwanciya
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya futo wurinmu, sai muka ce: Ya Manzon Allah, hakika mun san ya zamu yi maka sallama, to yaya zamu yi maka salati?
عربي Turanci urdu
Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
عربي Turanci urdu
Wanda yayi wanka a ranar juma`ah irin wankan janaba, sa`annan ya tafi a farkon lokaci yana da ladan kamar ya bada sadakar babbar taguwa, wanda ya tafi a lokaci na biyu yana da ladan kamar ya bada sadakar saniya.
عربي Turanci urdu
Wanene daga cikinku ya zo ranar Juma'a don yin wanka
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya halarci gawa har akai mata salla yana da kiradi guda,wanda kuma ya halarce ta har aka binneta yana da kiradi biyu,aka ce:menene kiradi biyu?yace:kwatankwacin manyan Duwatsu biyu
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi alwala ya yi alwala mai kyau, to Juma’a ta zo, ta saurara, kuma ta karanta, za a gafarta masa abin da ke tsakaninsa da Juma’a da sama da kwanaki uku, da kari.
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya je masallaci ko ya tafi, Allah zai shirya masa masauki a Aljanna a duk lokacin da ya fasa ko gobe
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ratsa wani abu daga cikin masallatanmu ko kasuwanninmu da mai martaba, to ya taba ku, ko kuma ya mallake shi da hannunsa. Cewa ya cutar da wani daga cikin musulmai da wani abu
عربي Turanci urdu
" Ya Ku Mutane ku yada Sallama, kuma ku sadar da Zumunci, kuma ku ciyar da Abinci, kuma kuyi Sallah Mutane suna bacci, zaku shiga Al-jannah cikin Aminci
عربي Turanci urdu
Idan liman ya ce Ameen kuma ku ce Ameen ,domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da ta Mala'iku to an gafarta masa abunda ya gabata na zunubansa.
عربي Turanci urdu
"Duk wanda yayi sadaka da cikin tafin hannu na Dabino na Halaliyar nemansa, Kuma Allah baya karba sai mai tsarki, to Allah zai karba masa da Hannun dama, sannan ya Yalwata ta ga Ma'abocinta kamar yadda dayanku yake kiwo, sai yayi nuni da kamar kwatankwacin Dutse"
عربي Turanci urdu
Ya ku Matasa, kuma duk wanda yake da iko daga cikinku to yayi Aure; domin cewa shi ne mafi kariya ga idanunsa, kuma shi ne mafi ;kariya ga al'aurarsa, kuma duk wanda bai sami iko ba to yayi Azumi domin Azumi garkuwa ne a gare shi
عربي Turanci urdu
"Idan dayanku zai salla ga Mutane to ya saukaka, saboda cikinsu akwai Mai rauni da kuma Mara lafiya, da ma'abocin bukata, Kuma idan dayanku yayi Sallah ga kansa to ya tsawaitawa yadda ya so"
عربي Turanci urdu
Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
عربي Turanci urdu
"Kayi Azumin Kwana Uku a kowane wata Kamar kayi Azumin zamani ne baki daya"
عربي Turanci urdu
Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka, kuma idan yayi Sujada to kuyi Sujada, kuma idan yai Sallah a zaune to kuyi sallah kuma a a zaune baki dayanku
عربي Turanci urdu
"Ka Sadar da Azumin mu da azumin Ahlulkitab cin Sahur"
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne lokacin da Jibril ya haɗu da shi
عربي Turanci urdu
Babu wani mutum musulmi da sallar farilla zata halarto shi, sai ya kyautata alwalarta da khushu'inta da ruku'inta, sai ta zama kaffara ga abinda ke gabaninta na zunubai, muddin dai bai aikata babban laifi ba, hakan a zamani ne gaba dayansa
عربي Turanci urdu
Masu biyewa juna mai fadinsu ba ya tabewa - ko mai aikata su - a bayan kowacce sallar farilla, Tasbihi talatin da uku, da Tahmidi talatin da uku, da Kabbara talatin da hudu
عربي Turanci urdu
Wanda ya ce lokacin da ya ji mai kiran sallah: Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, baShi da abokin tarayya, kuma cewa (Annabi) Muhammad bawanSa ne kuma ManzonSa ne, na yadda da Allah Shi ne Ubangiji kuma (Annabi) Muhammad Manzo ne, kuma Musulunci shi ne Addini. Za’a gafarta masa zunubinsa
عربي Turanci urdu
Madina Harami ce tsakanin Dutsen Eir har zuwa Dutsen Sauru, sabda haka duk wanda ya farar da wata Barna a cikinta, ko ya boye wanda ya farar da ita, to La'antar Allah ta tabbata a gare shi da Mala'ikun Allah da Mutane baki daya, Kuma Allah ba zai karbi komai daga gare shi ba na tuba ko kuma na fansa
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo
عربي Turanci urdu
Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci
عربي Turanci urdu
‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
عربي Turanci urdu
Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa
عربي Turanci urdu
Idan Ruwa yakai Tulu biyu to ba zai xauki Najasa ba
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
عربي Turanci urdu
"Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla"
عربي Turanci urdu
Idan xayanku ya farka daga baccinsa to yayi Al-wala kuma ya shaqa ruwa a Hancinsa sau Uku, saboda Shaixan yana kwana a Hancinsa ne
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa
عربي Turanci urdu
Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan Allah ba a Al-walar
عربي Turanci urdu
Cewa wani mutum ya yi alwala, sai ya bar tabo (Lam’a) gurin farce a kan ƙafafunsa, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gan shi (wurin) sai ya ce: "Koma ka kyautata alwalarka" Sai ya dawo, sannan ya yi sallah
عربي Turanci urdu
Annabi SAW ya Kasance yana wanke, ko yana Wamaka da Kwano zuwa Mudu Biyar, kuma yana Alwala da Mudu
عربي Turanci urdu
Babu wani Musulmi da zai yi Al-wala kuma ya kyautata Al-walarsa, Sannan ya tashi yayi Sallah Raka'a biyu, yana Mai Fuskantar Allah da Zuciyarsa da Fuskarsa, sai Aljanna ta wajaba a gare shi
عربي Turanci urdu
Cewa naga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yana Karanta ta kuma yana sanya yana shafar saman Huffinsa
عربي Turanci urdu
Idan Xayanku yayi Al-wala kuma ya sanya Huffinsa to yayi shafa akansa, kuma yayi Sallah a cikinsu, kuma kada ya cire su in yaga dama sai in Janaba ce ta Kama shi
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba
عربي Turanci urdu
Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Allah a bayan Qasa
عربي Turanci urdu
Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa.
عربي Turanci urdu
Mun kasance ba ma daukar kalar hanta-hanta da fatsi-fatsi a bakin komai bayan tsarki
عربي Turanci urdu
Ki zauna gwargwadan abinda hailarki take riƙe ki, sannan ki yi wanka
عربي Turanci urdu
Idan dayanku ya zo ga danginsa sannan yana son komawa, to ya yi alwala a tsakaninsu
عربي Turanci urdu
Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
عربي Turanci urdu
Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron tsinuwa, sai suka ce: Mece ce la'ana ya Manzon Allah? Ya ce: Wanda ya bar bin tafarkin mutane, ko a inuwar su
عربي Turanci urdu
Idan Watan Azumi ya zo sai a buxe qofofin Gidan Al-janna kuma a kulle Qofofin Wuta kuma a Xaure Shaixanu
عربي Turanci urdu
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yayi Azumi Ranar Ashura
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba
عربي Turanci urdu
Idan ranar Juma'a mala'iku suka tsaya a kofar masallacin, sun rubuta na farko, sannan na farko
عربي Turanci urdu
Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
عربي Turanci urdu
Sa’o’i uku, Manzon Allah - SAW- ya hana mu yin salla a cikinsu, ko binne mamatanmu a cikinsu: idan rana ta fito har ta fito, da kuma lokacin azahar ta yi har rana ta juya, da kuma lokacin da rana ta kara da faduwar rana har sai ta fadi.
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ce lokacin da ya ji kiran: Ya Allah, Ubangijin wannan cikakkiyar kira da tsayayyen salla, zan zo da Muhammad hanyoyi da halaye masu kyau, kuma in aika masa da wurin yabo abin da na yi masa alkawari, to, roƙo na ya zo masa a ranar sakamako
عربي Turanci urdu
Allah baya karvar Sallar Wacce ta isa Haila sai da Hijabi
عربي Turanci urdu
Kada xayanku ya kusura yayi Sallah da tufa xaya, babu komai a Kafaxunsa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya kasance yana Sallah akan abun Hawansa, ko ina tayi da shi idan kuma ya so yin Farillah ya sauka sai ya fuskanci Al-qibla
عربي Turanci urdu
Lallai Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi tafiya sai ya so yin nafila sai ya kalli Al-qibla da Taguwarsa, sai yai Kabbara, sannan yayi sallah duk inda abunda abun hawansa yayi da shi
عربي Turanci urdu
Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki
عربي Turanci urdu
Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi
عربي Turanci urdu
Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne
عربي Turanci urdu
Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa
عربي Turanci urdu
Idan dayanku ya tsaya a cikin sallarsa, to yana rokon Ubangijinsa ne, ko kuma idan Ubangijinsa yana tsakaninsa da alqibla, don haka kada ku tofa wa ɗayanku rigarsa da sumba, amma a hagu ko ƙasan ƙafafunsa.
عربي Turanci urdu
Ki xaukemun wannan labulen naka, saboda hotunan sa suke har yanzu a cikinSallah ta
عربي Turanci urdu
Me ke damun Mutane suke daga idanun mutane zuwa sama a cikin sallarsu, saboda haka ya tsananta game da hakan, har sai da ya ce: Bari su daina yin hakan, ko kuma barin idanunsu su vace
عربي Turanci urdu
Kuna yin hamma yayin sallah daga Shaidan, don haka idan wani daga cikinku yayi hamma, to, ya bar shi gwargwadon iyawarsa
عربي Turanci urdu
"Kaki a Masallaci Laifi ne kuma kaffararsa ka burne shi"
عربي Turanci urdu