عن أنس بن مالك رضي الله عنه : أنَّ رسول الله صلى الله عليه وسلم حَجَّ على رَحْلٍ وكانتْ زَامِلَتَهُ.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a dora masa komai ba kuma shi ne abun Hawansa"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Annabi yayi Hajji akakan Rakumi ba tare da sirdi ba, shi ne wanda ake dorwa akan Rakumi kuma basi da wani Rakumin da ai dora Abincinsa da kayansa, duk ya hadesu akan Rakumin, wannan yana nuna irin zuhudunsa, da gudunsa Duniya –Amincin Allah a greshi- kuma Hadisin baya hanuna Haramcin nhawan Dabbabi don hutu da kuma jin dadi a Hajji, duk da dai karanta jin dadin da FAl-faharin shi ne ya fi saboda koyi da Manzon SAW

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Malayalam Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin