En Ar


Aikin Katafaren kundin Hadisan Annabi da kuma fassarar su:

Katafaren aiki wanda ya game komai don bin Hadisai da suke kai komo cikin litattafan Musulunci da yi musu Sharhi ta hanya mai sauki da kuma gamsarwa sannan kuma a fassara su da mtukar kwarewa daidai da matakai masu zurfi ga Yarukan Duniya da kuma bada su kyauta ta dukkan hanyoyi masu yiwuwa.

Manufofi:

 1. Samar da Wata Manazarta ta Duniya ta kyauta kuma Amintacciya wacce take bunkasashiya don fassarorin Hadisan Annabi.
 2. Samar da Kwakwalwar Na'urar zamani ga Fassarorin Hadisai ga Ma'abotan Fassara a lokacin Fassara.
 3. Isar da Fassarorin ga Ma'abota Yarukan ta baki dayan duk Hanyoyin da zai yiwu.

Daga cikin abubuwan da wannan kundi yayi fuce da shi:

 1. Game komai da ake bukata.
 2. kyauta.
 3. Tarin Fassarori masu yawa.
 4. Bunkasawa akai akai.
 5. Kwarewa.

Matakan ginawa da bunkasawa:

 1. Gina Katafaren kundin da yaren Larabci.
 2. Fassara Katafaren kundin zuwa Yarurruka.
 3. yiwuwar yada kundin ta hanyar na'urar Zamani.
 4. Bunkasawa ta koda yaushega katafaren kundin da kuma fassararsa.