عن السَّائب بن يزيد رضي الله عنهما قال: «حُجَّ بي مع رسول الله صلى الله عليه وسلم في حجة الوداع، وأنا ابن سبع سنين».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An karbo daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da su- ya ce:Annabi yayi Hajji tare da ni a Hajin bankwana, kuma ni ina Dan shekara Bakwai
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Al-Sa'ib Bn Zaid -Allah ya yarda da su- Karamin Sahabi ne, Iyayensa sunyi Hajji da shi a lokacin Annabi ya riski Hajjin bankwana, kuma Annabi ya tabbatar da Hajjin Yara, kuma an kirga musu ita a Hajjin Tadawwu'i, sai dai yazama dole iodan ya Balaga yayi wani Hajjin don Sauke Farali, kuma Yaro zaiyi irin abunda Manya suke yi na Harama da rashin sanya dinkakkun kaya da yin Talbiyya da waninta, to idan ya kasa yi sai Waliyyinsa yayi masa, Kamar Babansa ko Mahaifiyarsa.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Malayalam Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin