1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance yana yin hakan

كان ابن عمر يَضع يديه قبل رُكْبَتَيِه، وقال: كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَفعل ذلك.

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance yana yin hakan

Ingantacce ne Ibn Khuzaimah ya rawaito shi

Bayani

Hadisin yana nuna cewa Mai sallah zai sanya hannayensa kafin Guiwoyinsa lokacin Saunkuyawa domin yin Sujada, sai dai Hadisin Wa'il ya ci karo da shi cewa Mai Sallah lokacin da zai sunkuyo sujada to zai sanya Guiwoyinsa kafin Hannayensa, Kuma Mas'alar ta ijitihadi ce al'amarin yana da yalwa; saboda haka wasu Malamai sin uka bawa Mai Sallah zavin xayan biyun, kodai saboda raunin Hadisan daga vangarorin guda biyu ko kuma saboda cin karonsu da kuma rashin rinjayar da xayana kan xayan a ganinsu, sakamakon hakan aka samu yalwa da kuma zavin duk wanda aka zava cikin biyu

Manufofin Fassarorin

15 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية