عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال:«مَنْ أَدْرَكَ مِن الصُّبح ركعة قبل أن تَطْلُعَ الشمس فقد أَدْرَكَ الصُّبح، ومن أَدْرَكَ ركعة من العصر قبل أن تَغْرُبَ الشمس فقد أَدْرَكَ العصر». المزيد
Daga Abu Huraira, Allah ya kara yarda a gare shi, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya kama ku tun da safe rakaa daya kafin rana ta fito to ya kama asuba, kuma duk wanda ya riski raka'a daya ta la'asar kafin rana ta fadi, to ya riski la'asar."