عن أنس بن مالك رضي الله عنه ، قال: حَجَّ النبي صلى الله عليه وسلم على رَحْلٍ رَثٍّ، وقَطِيفة تُساوي أربعة دراهم، أو لا تُساوي، ثم قال: «اللهمَّ حَجَّة لا رِياءَ فيها، ولا سُمْعَة».
[صحيح] - [رواه ابن ماجه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka hajji ba don ganin idon Mutane ba ko don Mutane suji"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Bayani

Wannan Hadisin yana nuna cewa Manzon Allah SAW yayi hajji akan Taguwa wacce akanta akwai Tsohon Sirdi da Shinfixar da bara wuce Dirhami huxu ba, ko ma qasa da wannan kuxin, sannan ya ce: Wannan Hajjin banyi ta ba don saboda mutane su ganni ko su ji ni, nayi ta ne kaxai dominka, kuma saboda ka yarda da ni

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin