kase kashen kana nan rassa
lis din Hadisai
Lallai cewa mafi tsoron abinda nake jiye muku tsoro karamar shirka" suka ce : Mece ce karamar shirka ya Manzon Allah? ya ce: "Riya
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ya Allah duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amarin al'ummata sai ya tsananta musu, to, ka tsananta masa, duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amarin al'ummata sai ya tausasa musu, to, Ka tausasa masa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u
عربي
الإنجليزية
الأوردية
To, ɗabi’un Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi sun kasance Alƙur’ani ne
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da shi akwai kwatankwacin aljanna da wuta,
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yake kinsa muna gane hakan a fuskarsa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Maganar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kalmomi ne da kowa ya ji zai iya fahimtarsu
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na umarce su da yin wannan sallar a irin wannan lokacin.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Kwatankwacinku da kwatankwacinku kamar na mutumin da ya kunna wuta ne, sai ya sa ciyawa da shimfiɗar ciki suka fado a ciki, yayin da yake ƙona su daga gare ku, ni kuwa na karɓi namanku daga gare ku.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne lokacin da Jibril ya haɗu da shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Lallai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Lallai cewa Allah Maigirma da Daukaka ya nade mun kasa, sai da nagano daga bangon gabas zuwa bangon yamma , ku ma cewa lallai Al'umma ta Mulkinta zai kai inda aka nunamun, kuma anbani Taskoki biyu Ja da fara.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
idan ya yi magana, zai maimaita ta har sau uku har sai an fahimce ta, kuma idan ya zo gare shi, sai ya ce masa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Na ambaci wani abu game da adalcinmu, kuma ina tsammanin zai kulle ni, don haka na ba da umarnin a raba shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai bar aiki, kuma zai so yin aiki da shi; Tsoron mutane su yi aiki da shi, to, za a ɗora musu.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ba na zuwa sallah, kuma ina so in tsawaita, saboda haka na ji yaron yana kuka, don haka sai na wuce cikin addu'ata na ƙi jinin mahaifiyarsa
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Na ga Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune yankakken dabino yana cin dabino
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ina tafiya tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kansa tare da dusar kankara mai kauri a cikin dutsen.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Abin da nake da shi mai kyau ba zai kasance ba. Ka kiyaye shi daga gare ka, kuma duk wanda ya nemi tsari, Allah zai gafarta masa, wanda kuma ya gamsu, Allah zai wadata shi, kuma duk wanda ya yi hakuri zai yi haƙuri. Babu wanda aka ba kyauta mai kyau da fadi fiye da haƙuri.
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Wanda ba ya jin kai ba ba za'a ji kansa ba
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Ya Jibrilu, je wurin Muhammad ka ce: Za mu faranta maka a cikin alummarka ba matan ka ba
عربي
الإنجليزية
الأوردية
"wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so"
عربي
الإنجليزية
الأوردية
"Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba"
عربي
الإنجليزية
الأوردية
"Da za'a gayyaceni zuwa kafar Akuya ko cinya zan amsa"
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Naga Manzon Allah SAW yana Sallah a cikin qirjinsa da wani Ruri Kamar Rurin Dutsen Niqa saboda Kuka SAW
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko wane hanyoyi kika so, har in biya miki bukatarki"
Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka hajji ba don ganin idon Mutane ba ko don Mutane suji"
Ya Allah ! Kaɗai ni mutum ne, duk mutum daga cikin musulmai da na zage shi ko na tsine masa ko na dake shi to Ka sanya hakan ya zama tsarki da rahama gare shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
"Lallai wata Mata ta zo Wajen Manzon -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- da Wata Riga da aka saka"
عربي
الإنجليزية
الأوردية
"Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne"
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki
Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
Ba'a taɓa ba wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - zabi ba tsakanin abubuwa biyu face sai ya zaɓi mafi sauƙinsu, matuƙar bai kasance saɓo ba, idan ya kasance saɓo ne to ya kasance ya fi kowa nisantar shi
عربي
الإنجليزية
الأوردية
Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yin afuwa kuma yana kau da kai
عربي
الإنجليزية
الأوردية