+ -

عن عائشة رضي الله عنها مرفوعاً: «ما ضرب رسول الله صلى الله عليه وسلم شيئا قَطُّ بيده، ولا امرأة ولا خادما، إلا أن يجاهد في سبيل الله، وما نيِل منه شيء قَطُّ فينتقم من صاحبه، إلا أن ينتهك شيء من محارم الله تعالى، فينتقم لله تعالى».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwa ga Annabi: "Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah, sai dai in an keta Hurumin Allah, Sai yayi Hukunci sabida Allah Madaukaki."
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kurdawa
Manufofin Fassarorin