KUNYARSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI

1lis din Hadisai

lis din Hadisai 1

Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yake kinsa muna gane hakan a fuskarsa