+ -

عن أنس رضي الله عنه ، أنَّ امرأةً كان في عَقْلها شيء، فقالت: يا رسول الله إنَّ لي إليْك حاجة، فقال: «يا أمَّ فُلان انظُري أيَّ السِّكَك شِئتِ، حتى أقضيَ لكِ حاجَتَكِ» فخَلا معها في بعض الطُّرُق، حتى فَرَغتْ مِنْ حاجَتِها.
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko wane hanyoyi kika so, har in biya miki bukatarki sai ya keve da ita a Hanya har ta gama gaya Masa buqatarta
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]

Bayani

Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko wane hanyoyi kika so, har in biya miki bukatarki sai ya keve da ita a Hanya har ta gama gaya Masa buqatarta, kuma wannan bai kasance cikin kevancewa da Muharrama ba, saboda Wannan akan hanya ne da Mutane suke wucewa kuma ana ganinsu, sai dai ba'a jin Maganarsu, kuma wannan yana nuna irin Tawaru'unsa da jin Qansa ga Al-ummarsa SAW

Fassara: Turanci urdu Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa
Manufofin Fassarorin