عن معاوية بن أبي سفيان رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «إن العَيْنَين وِكَاء السَّه، فإذا نَامَت العَينان اسْتٌطْلِقَ الوِكَاءُ».
[حسن] - [رواه أحمد والدارمي]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An Rawaito daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance nei"
[Hasan ne] - [Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (15)