lis din Hadisai

Dabi'a (ta addinin Musulunci ) guda biyar ce: Kaciya da aske gashin mara, da rage gashin baki, da yanke farata, da tsige gashin hammata
عربي Turanci urdu
Ku rage gashin baki, ku cika gemu
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi alwala irin wannan alwalar tawa sannan ya yi sallah raka'a biyu bai zantar da ransa a cikinsu ba, to, Allah Zai gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
عربي Turanci urdu
Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala
عربي Turanci urdu
Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
عربي Turanci urdu
Wanda ya yi alwala, kuma ya kyautata alwalar, laifukansa za su fita daga jikinsa har su fice ta ƙarƙashi farcensa
عربي Turanci urdu
Sun zana daga fitsari; Babban azabar kabari daga gareshi
عربي Turanci urdu
Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsakanin sammai da kasa
عربي Turanci urdu
Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
عربي Turanci urdu
Wannan dinnan jijiya ce, saidai ki bar sallah a gwargwadan kwanukan da kika kasance kina haila a cikinsu, sannan ki yi wanka ki yi Sallah
عربي Turanci urdu
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
عربي Turanci urdu
Manzo tsira da amincin Allah ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
عربي Turanci urdu
Na kasance tare da Annabi -tsira da aminci su tabbata gare shi- sai yayi fitsari, yayi alwala, yayi shafa akan huffi
عربي Turanci urdu
Idan kuka je yin bayan gida, to kada ku kuskura ku Fuskanci Al'kibla da Bayan gida ko Bawali , kuma kada ku juya mata baya, sai dai ku fuskanci Gabas ko kuma Yamma
عربي Turanci urdu
"Kada dayanku ya kuskura ya taba Azzakarinsa da Damansa, a halin yana Futsari kuma kada yayi tsarki, ko kuma yayi Nunfashi a Kwarya"
عربي Turanci urdu
Idan Kare yasha a Kwaryar Dayanku ya wanketa sau Bakwai
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata
عربي Turanci urdu
Na kaiwa Annabi -tsira da amincin Allah- ruwan wankan janaba,sai ya karkata shi da hannun damansa ya zuba ruwa a hannun hagunsa sau biyu -ko sau uku- sannan ya wanke gabansa,sannan ya buga hannunsa a kasa.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi wankan janaba, sai ya wanke hannayensa, ya yi alwala alwalarsa domin sallah, sannan ya yi wanka
عربي Turanci urdu
Na kasance mutum ne mai yawan maziyyi, na kasance ina jin kunyar tambayar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - saboda matsayin 'yarsa sai na umarci Mikdad Dan Aswad sai ya tambaye shi sai ya ce: "Ya wanke gabansa ya yi alwala
عربي Turanci urdu
Idan kun sa shi, kuma idan kuna yin alwala, ku fara da kwanakinku.”
عربي Turanci urdu
sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
عربي Turanci urdu
Na zo wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake amfani da abin goge baki), sai ya ce: Karshen sawa yana kan harshensa, sai ya ce: Ya, ka taimaka, kuma tsabtar tana cikin ta, kamar yana cikinta
عربي Turanci urdu
Kadai ya isheka ka aikata kamar haka da hannayenka" sannan ya bugi kasa bugu daya da hannayensa, sannan ya shafi hagu akan dama, da bayan tafukansa da kuma fuskarsa
عربي Turanci urdu
Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
عربي Turanci urdu
Da me Annabi –sallal Lahu alaihi wa alihi wa sallam - ya fara lokacin da ya shiga gidansa? Ta ce: Miswak
عربي Turanci urdu
Daya cikin goma na azumin: yankan gashin baki, barin gemu, lasar abin goge baki, shakar ruwa, yankan farce, wankan farce, tsinke gabobin hannu, aske gashin baki, da yanke ruwa.
عربي Turanci urdu
Shaidan yana saƙawa a kan rudanin ɗayanku, idan ya yi barci, kulli uku, sai ya buge kowane ƙulli: Kuna da dare mai tsawo, don haka barci
عربي Turanci urdu
Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko masa da duk abin da yake son ya aiko daga dare, don haka sai ya sa su daidai, ya yi alwala ya yi sallah.
عربي Turanci urdu
Wanda yayi wanka a ranar juma`ah irin wankan janaba, sa`annan ya tafi a farkon lokaci yana da ladan kamar ya bada sadakar babbar taguwa, wanda ya tafi a lokaci na biyu yana da ladan kamar ya bada sadakar saniya.
عربي Turanci urdu
Wanene daga cikinku ya zo ranar Juma'a don yin wanka
عربي Turanci urdu
Idan Ruwa yakai Tulu biyu to ba zai xauki Najasa ba
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
عربي Turanci urdu
"Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla"
عربي Turanci urdu
Idan xayanku ya farka daga baccinsa to yayi Al-wala kuma ya shaqa ruwa a Hancinsa sau Uku, saboda Shaixan yana kwana a Hancinsa ne
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa
عربي Turanci urdu
Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan Allah ba a Al-walar
عربي Turanci urdu
Cewa wani mutum ya yi alwala, sai ya bar tabo (Lam’a) gurin farce a kan ƙafafunsa, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gan shi (wurin) sai ya ce: "Koma ka kyautata alwalarka" Sai ya dawo, sannan ya yi sallah
عربي Turanci urdu
Annabi SAW ya Kasance yana wanke, ko yana Wamaka da Kwano zuwa Mudu Biyar, kuma yana Alwala da Mudu
عربي Turanci urdu
Babu wani Musulmi da zai yi Al-wala kuma ya kyautata Al-walarsa, Sannan ya tashi yayi Sallah Raka'a biyu, yana Mai Fuskantar Allah da Zuciyarsa da Fuskarsa, sai Aljanna ta wajaba a gare shi
عربي Turanci urdu
Cewa naga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yana Karanta ta kuma yana sanya yana shafar saman Huffinsa
عربي Turanci urdu
Idan Xayanku yayi Al-wala kuma ya sanya Huffinsa to yayi shafa akansa, kuma yayi Sallah a cikinsu, kuma kada ya cire su in yaga dama sai in Janaba ce ta Kama shi
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba
عربي Turanci urdu
Mun kasance ba ma daukar kalar hanta-hanta da fatsi-fatsi a bakin komai bayan tsarki
عربي Turanci urdu
Ki zauna gwargwadan abinda hailarki take riƙe ki, sannan ki yi wanka
عربي Turanci urdu
Idan dayanku ya zo ga danginsa sannan yana son komawa, to ya yi alwala a tsakaninsu
عربي Turanci urdu
Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron tsinuwa, sai suka ce: Mece ce la'ana ya Manzon Allah? Ya ce: Wanda ya bar bin tafarkin mutane, ko a inuwar su
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana alwala a lokacin kowacce sallah
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai
عربي Turanci urdu
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau biyu-biyu
عربي Turanci urdu
Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar da shi cewa shin wani abu ya fita daga gare shi ko a'a, to, kada ya fita daga masallaci har sai ya ji kara ko ya ji waji wari
عربي Turanci urdu
Wajibi ne a kan kowanne musulmi ya yi wanka a kowanne kwana bakwai, ya wanke kansa da jikinsa
عربي Turanci urdu
Na zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ina son (shiga) Musulunci, sai ya umarceni da in yi wanka da ruwa da magarya
عربي Turanci urdu
Wata rana Na hau saman gidan Hafsa, sai Naga Annabi -tsira da aminci yana biyan bukatarsa, ya fuskanci Sham, ya juyawa Ka'aba baya.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, kuma ni da wani yaro muna dauke da na'urar ruwa da akuya, kuma zai yi tanadi da ruwa
عربي Turanci urdu
Wani balaraben kauye ya zo ya yi fitsari a wani bangare na masallaci, sai mutane suka kyare shi, sai Annabi y hana su tsira da aminci su tabbata a gare shi, bayan ya gama fitsarin sai Annabi tsira da amaincin Allah ya yi umarni da a zo da cikakken guga na ruwa, sai aka kwara akai.
عربي Turanci urdu
Daga Ummu Habiba ta yi jinin haila na tsawon shekara bakwai, sai ta tambayi Manzo Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi game da haka? sai ya umarce ta da ta yi wanka, tace: ta kasance tana yin wanka a kowace salla.
عربي Turanci urdu
Kada dayanku ya yi fitsari a cikin ruwan da ba ya gudana, sannan ya yi wanka da shi.
عربي Turanci urdu
cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ga wani mutum wanda aka kebe shi kuma ba ya yin salla a tsakanin mutane. Ruwa, sannan ya ce: (Dole ne ku isa gare shi, don ya wadatar da ku).
عربي Turanci urdu
Na kasance cikin janaba sai na kyamaci in zauna a wajenka alhalin ba ni da tsarki, sai ya ce: subahanallah, ai mumini baya kasancewa najasa
عربي Turanci urdu
Idan Bawa Musulmi yayi Al-wala, ko kuma Mumini sai ya wanke Fuskarsa to kowane laifi zai futa daga fuskarsa da ya gani da Idanuwansa tare da ruwa, ko kuma qaeshen xigon ruwan da ya xiga
عربي Turanci urdu
Ya Manzon Allah, Allah baya jin kunya game da gaskiya,shin mace zata yi wanka idan tayi mafarki?sai Manzon Allah -tsira da amincin Allah- yace: Eh, zata yi amma in ta ga ruwa
عربي Turanci urdu
((Hakika Al'umata za'a kirawo su ranar Al-kiyama masu Fari da kyalkyali na daga guraben Alwala)).wanda ya sami damar tsawaita Farinsa daga gareku to ya aikata.Acikin wani Lafazi na Muslim:((Naga Aba Huraira yana Alwala,sai ya wanke Fuskarsa da Hannayensa har ya kusa isa Kafadunsa biyu,sannan ya wanke Kafafunsa biyu har saida ya daga izuwa Kaurinsa biyu,sannan yace:Na ji Manzan Allah-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-yana cewa:Hakika Al'umata za'a kirawo su ranar Al'kiyama masu Fari da kyalkyali na daga guraben Alwala))wanda ya sami damar tsawaita Farinsa da kyalkyalinsa to ya aikata.Kuma acikin wani lafazin na Muslim:Na ji Badadina-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-yana cewa:((Adon Mumini yana kaiwa inda Alwala takai((.
عربي Turanci urdu
Na kasance ina wanke janaba daga tufafin manzon Allah mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi- sai ya fita izuwa salla, koda ruwa yayi jirwaye a tufafin
عربي Turanci urdu
Me ya sa mai yin haila ke rama azumi banda salla? sai ta ce: ke baharuriya ce? sai na ce Ni ba baharuriya bace, kawai dai tambaya nake. sai tace muma muna yin hailar, sai a umarce mu da rama azumi banda salla.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku
عربي Turanci urdu
Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila.
عربي Turanci urdu
An zo wa Annabi Mai tsira da aminci su tabbata a gare shi da wani yaro, sai ya yi fitsari a kan tufafin Annabi, sai ya sa aka kawo masa ruwa ya yayyafa masa.
عربي Turanci urdu
In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.
عربي Turanci urdu
Na yawaita muku magana kan Aswaki
عربي Turanci urdu
Mun kasance a lokacin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba za mu sami irin wannan ba sai kadan, kuma idan mun same shi, ba mu da komai sai hannayenmu da bayanmu, da bayanmu.
عربي Turanci urdu
"Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba"
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita
عربي Turanci urdu
Lallai ruwa baya yin Najasa
عربي Turanci urdu
Ana Wanke futsarin Baiwa, kuma a yayyafa Ruwa a Futsarin yaro
عربي Turanci urdu
Tana kankare shi, sannan ta wanke shi da Ruwa, ta kuma yayyafa masa Ruwa, kuma tayi sallah da shi
عربي Turanci urdu
Duk wanda yake son yasan Al-walar Manzon Allah SAW to ita ce wannan
عربي Turanci urdu
Na ga Ammar Bn Yasir yayi Al-wala sai ya tsefe gemunsa, sai aka ce da shi: ko ya ce da shi: Ya kake tsefe Gemunka? ya ce: to mai zai hanani? kuma haqiqa naga Manzon Allah SAW yana tsefe Gemunsa
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya aika Tawagar Yaqi, sai Sanyi ya same su, yayin da suka isowa Manzon Allah SAW sai ya Umarce su da suyi shafa kan Rawunansu da Huffin su
عربي Turanci urdu
Sahabban Manzon Allah SAW sun Kasance a lokacinsa suna jiran Sallar isha har su fara gyangyaxi sannan suyi Sallah kuma basa sake Alwala
عربي Turanci urdu
Duk wanda yayi Wankan Gawa to yayi Wanka shi ma, kuma duk wanda ya xauketa to ya sake Alwala
عربي Turanci urdu
Tsarki ya tabbata ga Allah, wannan daga Shaidan ne don zama a filin ajiye motoci, kuma idan ta ga fitowar ruwan toka a saman ruwan, to sai ta yi ghusl daya na la’asar da la’asar, da kuma wankan daya na Magrib da na dare, daya kuma na nafilar, da na wankan janaba, da kuma yin alwala a tsakani.
عربي Turanci urdu
Mun fifita a kan mutane da uku: Ka sanya layukanmu kamar na mala'iku, kuma ka sanya duniya ta zama masallaci gare mu, kuma ka sanya mana kasarta tsarkakakke, idan ba mu sami ruwa ba.
عربي Turanci urdu
Ni da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - mun kasance muna wanka daga wani jirgi, wanda hannayenmu suka banbanta da najasa.
عربي Turanci urdu
Maimakon haka, ya ishe ka jujjuya kan ka sau uku, sai ka zuba ruwa a kanka ka tsarkaka
عربي Turanci urdu
Lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana yin ghusl daga najasa, sai ya fara wanke hannayen sa, sa'annan ya wofintar da hannun dama a gefen hagunsa ya wanke al'aurarsa, sannan ya yi alwala don sallah.
عربي Turanci urdu
Mun hana mu fuskantar sumba don najasa, ko fitsari, ko a cece mu da hannun dama, ko a cece mu da ƙasa da duwatsu uku, ko a cece mu da dawowa ko girma
عربي Turanci urdu
Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida
عربي Turanci urdu
Idan ya taka Najasa da Takalmansa, to tsakakesu shi ne Qasa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare
عربي Turanci urdu
Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa
عربي Turanci urdu
Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne
عربي Turanci urdu
Sunnah tayi daidai, kuma sallar ku ta wadatar daku
عربي Turanci urdu
Matsayi mai kyau da kuma alwalar musulmai koda na shekaru goma ne.idan ka sami ruwa sai ya taba fatar ka, hakan yafi kyau
عربي Turanci urdu
Ya Manzon Allah, na ga wani mutum yana sauri a madadin matarsa amma bai rantse ba, me ya kamata ya yi? Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ruwa daga ruwa yake
عربي Turanci urdu