عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: كان أصحاب رسول الله صلى الله عليه وسلم على عَهدِه ينتظرون العشاء حتى تَخْفِقَ رُءُوسُهُمْ، ثم يصلُّون ولا يَتَوَضَّئُونَ.
[صحيح] - [رواه مسلم وأبو داود واللفظ له]
المزيــد ...
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Sahabban Manzon Allah SAW sun Kasance a lokacinsa suna jiran Sallar isha har su fara gyangyaxi sannan suyi Sallah kuma basa sake Alwala
[Ingantacce ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi]