+ -

عن عروة، عن عائشة رضي الله عنها مرفوعاً: «أن النبي صلى الله عليه وسلم قَبَّلَ بعض نسائه، ثم خرج إلى الصلاة ولم يتوضَّأ»، قال: قلت: من هي إلا أنت؟ فَضَحِكت.
[صحيح] - [رواه الترمذي وأحمد وأبو داود والنسائي في الكبرى وابن ماجه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ura daga Aisha -Allah ya yarda da ita= zuwa ga manzon Allah "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin