kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Idan kare ya sha a kwaryar ɗayanku to ya wanketa sau bakwai"*.
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
عربي Turanci urdu
Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa
عربي Turanci urdu