+ -

عن أنس بن مالك رضي الله عنه أن قَدَحَ النبي صلى الله عليه وسلم انْكَسَرَ، فاتَّخَذَ مكان الشَّعْبِ سِلْسِلَةً من فِضة.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- "Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Annabi ya Kasance SAW yana da Kasko da yake shan ruwa a cikinsa sai ya Huje kuma ya karye sai Annabi ya samu wani guntun Azurfa ya dinke tsakanin tsagar.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog
Manufofin Fassarorin