عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إذا وَطِئَ الأَذَى بِخُفَّيْه، فَطَهُورُهُمَا التُّرَاب».  
                        
[صحيح] - [رواه أبو داود]
                        
 المزيــد ... 
                    
Daga ABu Huraira: - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan ya taka Najasa da Takalmansa, to tsakakesu shi ne Qasa" 
                                                     
                                                                                                    
[Ingantacce ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi]