lis din Hadisai

Idan kun zo wa bayan gida to kada ku fuskanci alƙibla, kuma kada ku juya mata baya sai dai ku fuskanci gabas ko ku fuskanci yamma
عربي Turanci urdu
Idan kare ya sha a kwaryar ɗayanku to ya wanketa sau bakwai
عربي Turanci urdu
Na kasance mutum ne mai yawan maziyyi, na kasance ina jin kunyar tambayar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - saboda matsayin 'yarsa sai na umarci Mikdad Dan Aswad sai ya tambaye shi sai ya ce: "Ya wanke gabansa ya yi alwala
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
عربي Turanci urdu
Wani balaraben kauye ya zo ya yi fitsari a wani bangare na masallaci, sai mutane suka kyare shi, sai Annabi y hana su tsira da aminci su tabbata a gare shi, bayan ya gama fitsarin sai Annabi tsira da amaincin Allah ya yi umarni da a zo da cikakken guga na ruwa, sai aka kwara akai.
عربي Turanci urdu
‌Tsarki ya tabbata ga Allah, lallai mumini ba ya zama najasa
عربي Turanci urdu
Cewa ita ta zo da wani ɗanta ƙarami bai fara cin abinci ba zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zaunar da shi a ƙirjinsa, sai ya yi fitsari akan tufafinsa, sai ya sa a kawo masa ruwa, sai ya yayyafa ruwan bai wanke shi ba
عربي Turanci urdu
"Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba"
عربي Turanci urdu
Ana Wanke futsarin Baiwa, kuma a yayyafa Ruwa a Futsarin yaro
عربي Turanci urdu
Tana kankare shi, sannan ta wanke shi da Ruwa, ta kuma yayyafa masa Ruwa, kuma tayi sallah da shi
عربي Turanci urdu
Idan ya taka Najasa da Takalmansa, to tsakakesu shi ne Qasa
عربي Turanci urdu