عن أبي هريرة -رضي الله عنه- مرفوعًا: «التَّسْبِيحُ للرجال، والتَّصْفِيق للنساء». [صحيح] - [متفق عليه] المزيــد ...
Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa Manzon Allah "Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi" [Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Aikin Katafaren kundin Hadisan Annabi da kuma fassarar su:
Katafaren aiki wanda ya game komai don bin Hadisai da suke kai komo cikin litattafan Musulunci da yi musu Sharhi ta hanya mai sauki da kuma gamsarwa sannan kuma a fassara su da mtukar kwarewa daidai da matakai masu zurfi ga Yarukan Duniya da kuma bada su kyauta ta dukkan hanyoyi masu yiwuwa.
Manufofi:
Samar da Wata Manazarta ta Duniya ta kyauta kuma Amintacciya wacce take bunkasashiya don fassarorin Hadisan Annabi.
Samar da Kwakwalwar Na'urar zamani ga Fassarorin Hadisai ga Ma'abotan Fassara a lokacin Fassara.
Isar da Fassarorin ga Ma'abota Yarukan ta baki dayan duk Hanyoyin da zai yiwu.
Daga cikin abubuwan da wannan kundi yayi fuce da shi:
Game komai da ake bukata.
kyauta.
Tarin Fassarori masu yawa.
Bunkasawa akai akai.
Kwarewa.
Matakan ginawa da bunkasawa:
Gina Katafaren kundin da yaren Larabci.
Fassara Katafaren kundin zuwa Yarurruka.
yiwuwar yada kundin ta hanyar na'urar Zamani.
Bunkasawa ta koda yaushega katafaren kundin da kuma fassararsa.