kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Shin mai riga liman dago kansa ba ya jin tsoron Allah ya mayar da kan nashi kan jaki,ko kuma ya mayar da kamanninsa irin na jaki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Idan dayanku zai salla ga Mutane to ya saukaka, saboda cikinsu akwai Mai rauni da kuma Mara lafiya, da ma'abocin bukata, Kuma idan dayanku yayi Sallah ga kansa to ya tsawaitawa yadda ya so"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka, kuma idan yayi Sujada to kuyi Sujada, kuma idan yai Sallah a zaune to kuyi sallah kuma a a zaune baki dayanku
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ga wani mutum wanda aka kebe shi kuma ba ya yin salla a tsakanin mutane. Ruwa, sannan ya ce: (Dole ne ku isa gare shi, don ya wadatar da ku).
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ko dai ku daidaita sawunku ko kuma Allah ya sassba kamaninku
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na iso akan Jaka, kuma ni a lokacin na kusa Balaga, kuma Manzon Allah SAW yana Sallah da Mutane a Minna ba yana kallon Garu ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku tashi wallahi ni zanyi muku Sallah
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ban taba yin Sallah a bayan limami ba, ban danne wata addu’a ba, kuma ban cika wata addu’a daga Annabi mai tsira da amincin Allah ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mai ya hana kayi Sallah da Sabbi, da kuma washamsi, ko kuma Wallaili? sabida a bayanka cikin masu binka akwai Tsoho da rarrauna da mai bukata
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Annabi ya Kasance idan ya ce: Allah yaji wanda ya gode masa: babu wanda yake yake sunkuyar da bayansa daga cikinmu har sai Annabi yakao kasa yana mai sujada, sannan muyi sujada bayansa.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Koma zuwa ga danginka, don haka ka kasance tare da su, ka koya musu kuma ka fadakar dasu, kuma kayi irin wadannan addu'oi a irin wannan lokacin, kuma kayi irin wannan a irin wannan lokacin.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci