lis din Hadisai

"Ba wai umunci bane Mutum yajewa wanda ya je, Sai dai Zumunci shi idan aka ki zuwar maka kai kaje"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Mafi cikar Muminai Imani Mafi kyawun su halayya, Kuma mafi Al-kharinku su ne Mafi Al- kairinku ga Matansu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Duniya jin dadi, kuma mafi Alkairi jin dadinta Mace ta gari"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Allah Madaukakin Sarki ya ce: "Ya kai Dan Adam Ka ciyar kai ma sai a ciyar da kai"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai cewa Mafi cancanta sharadi da zaku cika dashi; shi ne abunda kuka halarta farji da shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Mutum ya ciyar da Iyalansa wani Abinci yana mai neman lada to zai zamar Masa Sadaka
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaAske Wani Vangare da barin Wani
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya koya mana jawabin fara magana
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Babu aure sai da waliyyi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Duniya mai dadi ce kuma koren, kuma Allah Ya hore ku a ciki kuma yana kallon yadda kuke aiki. Don haka ku ji tsoron duniya kuma ku kiyayi mata. Gwajin farko na bani Isra'ila ya kasance a cikin mata.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada wani Mumini ya ki wata Mumina in ya ki daga gareta wata dabi’ar zai so daga gare ta wata Dabi’ar ‘’
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Shayarwa tana haramta dukkan abunda haihuwa take haramtawa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Dukkanku Masu kiwo ne kuma dukkaninku ababab tambaya ne akan kiwon sa, Sarki Mai kiwo ne, Kuma Mutum mai kiwo ne akan Iyalan gidansa, Kuma Mace Mai kiwo ce akan gidan Mijinta da Dansa, Saboda haka baki dayanku Makiyaya ne akan abunda aka ba shi kiwo"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya ku Matasa, kuma duk wanda yake da iko daga cikinku to yayi Aure; domin cewa shi ne mafi kariya ga idanunsa, kuma shi ne mafi ;kariya ga al'aurarsa, kuma duk wanda bai sami iko ba to yayi Azumi domin Azumi garkuwa ne a gare shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na haneku da shiga dakunan Mata sai wani Mutumin Madina ya ce ya Manzon Allah baka ganin kanin Miji ? sai yace Kanin Miji Mutuwa Na ke nan
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai ta yarda, sai suka ce Ya Manzon Allah to ta yaya za'a gane yardar ta sai ya ce: Shi ne tayi shiru.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya La'anci Mutumin da ya ke sanya kayan Mata, Ko macen da take sanya kayan Maza
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Haba mata, ku yi gaskiya, domin na nuna muku mafiya yawan mutanen Wuta, sai suka ce: Me ya Manzon Allah? Ya ce: "La'ana sun yawaita, kuma abokan tarayya sun zama kafirai. Ban ga wadanda suka kasa tunani da addini ba.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Babu azumi a cikin kwanaki biyu: Eid al-Fitr da Eid al-Adha, kuma babu salla bayan safiya har rana ta fito, ko bayan la'asar har sai ta fadi, kuma masallatai uku ne kawai: Masjid al-Haram, Masjid al-Aqsa, da waɗannan masallatan biyu.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Dauki abin da zai ishe ki ke da 'ya'yanki daga cikin dukiyarsa ba tare da barna ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ku kula da mata da kyau; Don mace an halicce ta ne daga haƙarƙari, kuma idan haƙarƙarin ya karkace sama da ita, idan ka je, zai saita ta, kuma idan ka bar ta, har yanzu ta karkace, don haka nemi shawara daga mata. Kuma a cikin wata ruwaya: "Mace kamar haƙarƙari take, idan ta daga shi, sai ta karye, idan kuma ta ji daɗin ta, sai ta ji daɗin kuma akwai wani gaɓa.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Dayanku yana yin baftisma kuma ya yi wa matarsa d thekan d ofkan wani bawa, don haka watakila zai kwana da ita daga ƙarshen ranar
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Abdullahi Wallahi sai mun hana su, yace: sai abdullahi ya fuskanto shi, sai ya zage shi zagi sosai, ban taba jin zagi irinsa ba a baya, kuma ya ce: ina baka labari daga Annabi kuma ya ce: Wallahi sai mun hanasu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Daga cikin mafiya sharrin mutane akwai matsayi a wurin Allah ranar tashin kiyama. Namiji ne ya kai wa ga matar ya sadar da shi gare shi, sannan ya buga shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Allah, Ina kunyatar da hakkin masu rauni: maraya da mace
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Hannun sama yafi na ƙasa kyau, na sama shi ne apnea, kuma na ƙasa shi ne ruwa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ka taimaki dan uwanka azzalumi ko wanda aka zalunta.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An hana sanya alhariri da zinare ga mazan na al'ummata, kuma ya halatta ga matan su.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya Manzon Allah, shin ina da lada akan yayan Abu Salamah da zan ciyar dasu, kuma bana barin su haka da wancan amma su 'yayana ne? Ya ce: Ee, kuna da lada a kan abin da kuka ciyar a kansu.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda ba ya cudanya da mutane kuma ya haƙura da musibar su.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Lallai Kabilar Ash'ariyawa idan Mujinsu ya Mutu a wajen yaki, ko Abincin Iyalansu ya ragu a Madina"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Dinare daya da zaka ciyar a tafarkin Allah, da Dinare daya da ka ciyar da shi a wajen yanta Bawa, da Dinare daya da kayi Sadaka da shi ga Miskini, da Dinare daya da ka ciyar da shi ga Iyalanka, Mafi girman lada wanda ka ciyar ga Iyalanka"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Wata Mace bata taba Cutar Mijinta a Duniya ba sai Matar sa ta Hur Al'aini ta ce kada ki cuce shi Allah ya tsine miki saboda a wajenki bako ne ya kusa da ya rabu dake zuwa gare mu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hana Auren Musanye
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Manzon Allah ya shigo wurina kuma a wurina akwai wani Mutum, sai ya ce: Ya Aisha waye wannan ? sai nace: Dan Uwan Shayarwa ta ne, sai ya ce: Ya Aisha: Ki duba su waye yan Uwanku? Cewa Shayarwa tana daga yinwa"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Allah ya yi Maka al-barka", kayi walima koda da Akuya ne"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
To ni kada kasanyayi sheda tunda haka ne; don ni bana shaidar Zur
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Allah ya halitta sai ya halicceta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure don Ibada kawai, da kuma yai masa Izini da Mun kebanta da shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Mace ba zata Idda ga mamaci sama da kwana Uku, sai ga Miji: Wata Hudu da kwana goma, Kuma kada kasanya tufa rinanniya sai tufa mai kaushi, kuma kada ta sa Kwalli, Kuma kada ta sanya tunani sai dai tafi tsarki: Wani abu na Rabo da Farata
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Bai halatta ga Mace ba tayi Imani da Allah da kuma ranar lahira tayi Takabar mutuwa sama da da uku, sai dai in akan Miji ne: Wata hudu da kwana goma
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana, in kuma bazawara ya aura sai yayi kwana uku a wajenta sannan ya raba kwana
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -Kuma yana sane cewa ba Mahaifinsa ba ne- To Al-janna ta haramta a gare shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wanda ya Qoshi da abunda ba'a bashi ba Kamar wanda ya sanya Tufar Shaidar Zur
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Lallai cewa matata ta haifi Bakin Yaro, sai Annabi ya ce Kana da Rakuma? sai ya ce E, sai ya ce yaya launukansu yake? sai yace: jajaye sai yace shin cikinta akwai wadanda yasha banban da su? ya ce: E lallai cikinsu akwai wadanda suka sha baban, ya ce: to ta yaya aka samu hakan? ya ce: To watakila ya gado jini ne, yace wannan ma watakila ya ya gado jini ne"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Baka ga Mujazzar ba dazu ya kalli Zaid Bn Harisah da Usama Bn Zaid, sai ya ce: Lallai wadan kafafuwa sunyi kama da juna"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Babu wata ciyarwarsa agareki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi- Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakinta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani abun Ado har sai ta cika shekar, sannan sai azo da wata Dabba-Jaki ne ko Tsuntsu ko Akuya- sai fansheta da shi.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Da na uwarsa ne, mazinaci kuma sai dutse
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci