عن أبي هريرة -رضي الله عنه- قال: سمعت رسول الله -صلى الله عليه وسلم- يقول: «إذا انقطع شِسْعُ نَعْل أحدكم، فلا يَمْشِ في الأخرى حتى يُصلِحها».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: naji Manzon Allah SAW ya na cewa: "Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]