kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki da wacce ta nemi a yi mata.
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
عربي Turanci urdu
Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe alhariri da hagunsa, kuma zinare da damansa, sannan ya ɗaga hannayensa da su, sai ya ce: @"Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu".
عربي Turanci urdu
Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi
عربي Turanci urdu
Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
عربي Turanci urdu
Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji.
عربي Turanci urdu
"Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta".
عربي Turanci Indonisiyanci