عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: نهى النبي صلى الله عليه وسلم أن يَتَزَعْفَرَ الرجلُ.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Annabi SAW ya hana ma ya Kasance Mutum ya rina jikinsa ko kayansa da da Za'afaran, kuma saboda yana daga cikin Turaren Mata, sai ya hana Maza yin hakan saboda hana Kamanceceniya da su

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Uighur Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin