+ -

عن أنس بن سيرين، قال: كنت مع أنس بن مالك رضي الله عنه عند نفر من المجوس؛ فجيء بفَالُوذَجٍ على إناء من فضة، فلم يأكله، فقيل له: حوله، فحوله على إناء من خَلَنْجٍ وجيء به فأكله.
[قال النووي: بإسناد حسن] - [رواه البيهقي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Anas Bn Sirin ya ce: "Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba"
[Sanadi nsa Hasan ne] - [Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi]

Bayani

Ansa Bn Malik ya kasance -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa sai aka zo da wani Nau'in Alewa ana kiransa da Al-falouj a daro na Azurfa sai ya ki shanta, sai suka canza masa a daron ita ce sai ya ci

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog
Manufofin Fassarorin