عن أبي بكرة رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «من أهان السلطان أهانه الله».
[حسن] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...
Daga ABu Barah: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi"
[Hasan ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]
Cikin wannan Hadisin akwai Haramcin wulakanta Umarnin Shugaba; saboda abunda yake hade da shi na Narko mai tsanani game da Kaskantar da shi a Duniya da Lahira, kuma sakamako yana daga cikin irin aikin da Mutum yayi