1. Gida
  2. kashe kashe
  3. DA'AWA DA HISBA

Sabuntawa Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji kuma babu da’a, kuma ya ce kadai ana da’a ne a cikin abin da shari ta san da shi

عن ابن عمر رضي الله عنهما مرفوعاً: «على المرء المسلم السمع والطاعة فيما أحب وكَرِهَ، إلا أن يُؤمر بمعصية، فإذا أُمِرَ بمعصية فلا سمع ولا طاعة».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji kuma babu da’a, kuma ya ce kadai ana da’a ne a cikin abin da shari ta san da shi

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Cikin wannan Hadisin akwai bayanin wajabcin ji da bi ga Hakimi cikin abunda ya umarta da shi, duk da kasance umarni ne da abun da muke so ko kuma muke kin sa, sai dai cewa in an Umarce mu ne da Sabo, to a nan babu ji kuma babu Biyayya cikin wannan Sabon kadai.

Manufofin Fassarorin

18 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
VI Tiếng Việt الفيتنامية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية