kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Lalle Allah Yana yarda da bawanda idan ya ci abin ci, yana gode masa a kai, ko in ya sha abin sha sai ya gode masa akan hakan.
عربي Turanci urdu
Na kasance yaro a kulawar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -, hannuna ya kasance yana yawo a faranti, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce da ni: "@Ya kai yaro, ka ambaci Allah, ka ci da damanka, ka ci abin da ke gabanka*" hakan bai gushe ba shi ne irin cin abincina bayan nan.
عربي Turanci urdu
"Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa Shaiɗan yana ci da hagunsa, kuma yana sha da hagunsa".
عربي Turanci urdu
"Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a ƙwarya".
عربي Turanci urdu
: . : . :
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi.
عربي Turanci urdu
Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
عربي Turanci urdu
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
عربي Turanci urdu
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
عربي Turanci urdu
Mun kasance idan muka halarci abinci tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ba ma sanya hannuwanmu har sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya fara sanya hannunsa, kuma mu wani lokaci mun halarci abinci tare da shi, sai wata kunyanga ta zo kai ka ce ana turota ne, sai ta tafi dan ta sanya hannunta a cikin abincin, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe hannunta, sannan wani balaraben ƙauye ya zo, kai kace ana turo shi ne, sai ya riƙe hannunsa, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: @«‌Lallai Shaiɗan yana halatta abin cin da ba'a ambaci sunan Allah a kansa ba*, kuma shi (shaidan) ya zo da wannan kuyangar ne dan ya halatta shi da ita sai na riƙe hannunta, sai ya zo da wannan balaraben ƙauyen dan ya halatta shi da shi, sai na riƙe hannunsa, lallai hannunsa yana cikin hannuna tare da hannunta».
عربي Turanci urdu
Allah ya albarkace ku da ɗan abinci biyu
عربي Turanci urdu
Cewa su sun ce: Ya Manzon Allah, lallai mu mun kasance muna ci ba ma ƙoshi, ya ce: «Wataƙila kuna ci ne a rarrabe?» Ya ce: Eh. Ya ce: @«To ku haɗu akan abincinku, kuma ku ambaci sunan Allah akansa, za'a sanya muku albarka a cikinsa».
عربي Turanci urdu
Kada ku kwatanta, domin Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana Alkurani, sannan ya ce: Ban da mutum ya nemi izinin dan uwansa.
عربي Turanci urdu
Na karshensu ya shayar da mutane
عربي Turanci urdu
Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay
عربي Turanci urdu
Dayanku baya shan giya a tsaye, saboda haka duk wanda ya manta, to ya tashi
عربي Turanci urdu
Manzon Allah -SAW- ya hana shan ruwa daga korama ko gora
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana kwarangwal mata.
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da Suxe Yatsu da kuma kwano kuma ya ce: Lallai cewa ku baku san a wanne Albarkar take ciki ba
عربي Turanci urdu
Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba
عربي Turanci urdu