عن أبي قتادة الأنصاري وابن أبي أوفى رضي الله عنهما مرفوعاً: «سَاقِي القَوْمِ آخِرُهُمْ شُرْبًا».
[حديث أبي قتادة: صحيح. حديث ابن أبي أوفى: صحيح] - [حديث أبي قتادة -رضي الله عنه-: رواه مسلم. حديث ابن أبي أوفى -رضي الله عنه-: رواه أبو داود وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Qatada al-Ansari da Ibn Abi Wafa - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi cewa: “Na karshensu ya shayar da mutane”.
[Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun] - [Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi]

Bayani

Wanda yake shan ruwa, madara, kofi, shayi, da sauransu, shine na karshe a sha

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin