عن عمرو بن شعيب، عن أبيه، عن جده رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «لا تَنْتِفُوا الشَّيْبَ؛ فإنه نُور المسلم يوم القيامة».
[صحيح] - [رواه أبو داود والترمذي وأحمد وابن ماجه والنسائي]
المزيــد ...

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Daga Amr Bn Shu'aib, daga Babansa daga Kakansa, -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi]

Bayani

Manufofin Fassarorin
Yare: الإنجليزية الأوردية الإسبانية Kari (15)