عن كَعْب بن مالك رضي الله عنه قال: قلتُ: يا رسولَ الله، إن مِن تَوبتي أن أَنْخَلِعَ مِنْ مالي؛ صدقةً إلى الله وإلى رسولِه، فقال رسولُ الله صلى الله عليه وسلم : "أمسِكْ عليك بعضَ مالِكَ؛ فهو خيرٌ لكَ".
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ka'ab Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: na ce: ya manzon Allah lallai ne daga cikin tuba na in rabu da dukkan Dukiya ta; Sadaka saboda Allah da Manzon sa, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Portuguese Malayalam
Manufofin Fassarorin