kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Kada ku maida gidajanku kaburbura, kuma kada ku maida kabari na idi, ku yi salati a gareni; domin cewa salatinku a gareni yana isomin a duk inda kuke
عربي Turanci urdu
Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai
عربي Turanci urdu
Kowa ne aikin alheri sadaka ne
عربي Turanci urdu
Wanda yake so a yalwata masa a arzikinsa, kuma a jinkirta masa a rayuwarsa, to, ya sadar da zumuncinsa
عربي Turanci urdu
Allah Madaukaki Ya ce: Babu wani sakamako ga bawa na mumina idan na kame darajojinsa na mutanen duniya sannan na dauke ta sai Aljanna
عربي Turanci urdu
Mafificin dinaren (kudi) da mutum zai ciyar da shi: Dinarin da ya ciyar da shi ga iyalansa, da dinaren da mutum yake ciyar da shi ga dabbarsa a tafarkin Allah, da dinaren da yake ciyar da shi ga abokansa a tafarkin Allah
عربي Turanci urdu
Wanda ya reni 'yan mata biyu har suka balaga zai zo ranar alƙiyama ni da shi" sai ya dunƙule yatsunsa
عربي Turanci urdu
Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: Yaki a tafarkin Allah
عربي Turanci urdu
Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gabaninsa?
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku azimci watanku (Ramadan) ku bada zakkar dukiyoyinku, ku bi shugabanku, zaku shiga aljannar Ubangijinku
عربي Turanci urdu
Shin ba na nuna muku abin da Allah Ya ke shafe kurakurai da shi ba, kuma Yake ɗaukaka darajoji da shi?
عربي Turanci urdu
"Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
عربي Turanci urdu
Ya ku mutane ku yaɗa sallama, ku ciyar da abinci, ku sadar da zumunci, ku yi sallah alhali mutane suna bacci, zaku shiga aljanna cikin aminci
عربي Turanci urdu
"Babu Wasu Musulmai biyu da zasu hadu sannan su gaisa hannu da hannu sai Allah ya gafarta musu Zunubansu kafin su rabu"
عربي Turanci urdu
Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Allah a bayan Qasa
عربي Turanci urdu
Allah yana Sunaye Chasa'in da Tara Xari babu xaya babu wanda zai Haddace su face ya shiga Al-janna, kuma shi xaya ne kuma yana son kaxaitawa
عربي Turanci urdu
Zaman dakon kwana xaya a tafarkin Allah yafi Duniya da aunda yake cikinta
عربي Turanci urdu
Allah Ya yi mata wasiyya da Aljanna, ko Ya 'yanta ta daga wuta
عربي Turanci urdu
Na farkon mutane a cikin Allah shi ne wanda ya fara su da aminci
عربي Turanci urdu
Mafi Al-kairin Mutane shi ne wanda yayi tsawon Rai kuma aikinsa ya kyautata
عربي Turanci urdu
Da yawa wani Mutum Dukun-Dukun wanda ake korewa daga kofofin Gudaje da ace zai Rantse da Allah (kana wata bukata) to da sai Allah ya kubutar da shi Kaffara
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai.
عربي Turanci urdu
Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun yana mai tahowa sai in zo masa ina mai Sassarfa
عربي Turanci urdu
Shin kun ga wani mutum da yake yin aiki mai kyau, har mutane suka yaba masa akan hakan? Ya ce: Wannan bishara ce ta mumini
عربي Turanci urdu
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
عربي Turanci urdu
Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu
عربي Turanci urdu
"Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
عربي Turanci urdu