عن أبي ذر رضي الله عنه قال: قيل لرسول الله صلى الله عليه وسلم : أرأيت الرَّجل الذي يعمل العمل من الخَير، ويَحمدُه الناس عليه؟ قال: «تلك عاجِل بُشْرَى المؤمن».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Abu Dharr - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: An gaya wa Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - Shin kun ga wani mutum da ya aikata aiki na gari, sai mutane suka yabe shi? Ya ce: "Wannan bishara ce ta mumini."
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]