lis din Hadisai

Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba].
عربي Turanci urdu
"Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,* shugaban mutane mai kiwo ne shi abin tambayane game da su, mutum mai kiwone ga iyalan gidansa kuma shi abin tambaya ne game da su, mace mai kiwo ce a dakin mijinta da ’yayansa kuma ita abar tambaya ce game da su,, bawa mai kiwo ne akan dukiyar shugabansa shi abin tambaya ne game da ita, ku saurara dukkaninku abin tambaya ne game da abin da aka ba shi kiwonsa".
عربي Turanci urdu
"Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
عربي Turanci urdu
"Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne) Abdullahi da Abdurrahman".
عربي Turanci Indonisiyanci
Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa mahaifiyarsa 'yar Rawaha ta tambayi babansa wata kyauta daga dukiyarsa ya bawa ɗanta, sai ya jinkirtata shekara sannan ya ga (ya kamata ya yi kyautar), sai ta ce: Ba zan yarda ba har sai ka sa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi shaida ga abinda ka bawa ɗana kyauta, sai babana ya riƙe hannuna, a wannan lokacin ina yaro, sai ya zo wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya ce: Ya Manzon Allah, lallai cewa babar wannan 'yar Rawaha tana son in saka shaida a kan abinda na bawa ɗana kyauta, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ya kai Bashir, shin kana da wani dan ne banda wannan?" ya ce: Eh, sai ya ce: "Shin dukkansu ka basu kwatankwacin wannan?" ya ce: A'a, ya ce: @"To kada ka sani shaida, domin cewa ni bana yin shaida akan zalinci"*, A Muslim: "To kasa wani shaida akan wannan ba ni ba".
عربي Turanci urdu