قال إبراهيم: "كانوا يَضْرِبُونَنا على الشَّهادة والعَهْد ونحن صِغار".
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Ibrahim ya ce: "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin