kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Mai sakayya bai zama mai sadarwa ba (sada zumunci), saidai mai asadarwa shi ne wanda idan an yanke zumuncinsa sai ya sadar da shi".
عربي Turanci urdu
«Ka taimaki ɗan'uwanka azzalimi ko wanda aka zalinta»*. Sai wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, zan taimake shi idan ya kasance wanda aka zalinta ne, shin kana ganin idan ya zama azzalimi ta yaya zan taimake shi? ya ce: «Ka kare shi - ko ka hana shi - daga zalinci; domin cewa hakan taimakonsa ne».
عربي Turanci urdu
Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda ba ya cudanya da mutane kuma ya haƙura da musibar su.
عربي Turanci urdu
"Lallai Kabilar Ash'ariyawa idan Mujinsu ya Mutu a wajen yaki, ko Abincin Iyalansu ya ragu a Madina"
عربي Turanci urdu
«‌Lallai Allah Ya yardar muku da abubuwa uku, kuma Yana ƙin abubuwa uku a gareku*, Yana yardar muku: Ku bauta maSa, kada ku haɗa shi da wani abu a bauta, kuma ku yi riƙo da igiyar Allah gabaɗaya kada ku rarraba. Kuma yana ƙi muku: Ƙila wa ƙala, da yawan roƙo, da kuma tozartar da dukiya».
عربي Turanci Indonisiyanci