+ -

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «المؤمن الذي يخالط الناس، ويصبر على أذاهم خير من الذي لا يخالط الناس ولا يصبر على أذاهم».
[صحيح] - [رواه الترمذي وابن ماجه وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abdullahi bn Omar - Allah ya yarda da shi - a kan annabi - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Mumini wanda yake cudanya da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu ya fi wanda ba ya cakuduwa da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu".
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Bayani

Wannan hadisi hujja ce a kan falalar cuxanya da mutane da ganawa da su, kuma mumini wanda ya shiga cikin mutane ya sadu da su, kuma ya yi haquri da cutarwar da za ta same shi saboda nasiharsu da shiriyar su, ya fi mumini wanda ba ya cudanya da mutane, amma ya kasance banda taruwarsu kuma yana janyewa daga gare su ko yana zaune shi kaxai, saboda ba ya haquri da shi Cutar da su.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa
Manufofin Fassarorin