kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Shayarwa tana haramta dukkan abunda haihuwa take haramtawa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Manzon Allah ya shigo wurina kuma a wurina akwai wani Mutum, sai ya ce: Ya Aisha waye wannan ? sai nace: Dan Uwan Shayarwa ta ne, sai ya ce: Ya Aisha: Ki duba su waye yan Uwanku? Cewa Shayarwa tana daga yinwa"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci