kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Wani mutum ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya ce: Ya Manzon Allah, mu muna tafiya a teku, kuma muna ɗaukar ruwa kaɗan tare da mu, idan muka yi alwala da shi zamu ji ƙishirwa, shin zamu yi alwala daga ruwan kogi? sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: @"Shi ruwansa mai tsarkakewa ne, kuma mushensa halal ne".
عربي Turanci urdu
"Idan ruwa ya zama tulu biyu baya ɗaukar najasa".
عربي Turanci urdu
Kada dayanku ya yi fitsari a cikin ruwan da ba ya gudana, sannan ya yi wanka da shi.
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita
عربي Turanci urdu
Lallai ruwa baya yin Najasa
عربي Turanci urdu