kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Na kasance tare da Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- a wata tafiya,sai na sunkuyo don in cire masa huffi,sai yace: ka barsu don na shigar da kafafuna da tsarkinsu,sai yayi shafa akansu.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na kasance tare da Annabi -tsira da aminci su tabbata gare shi- sai yayi fitsari, yayi alwala, yayi shafa akan huffi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Cewa naga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yana Karanta ta kuma yana sanya yana shafar saman Huffinsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan Xayanku yayi Al-wala kuma ya sanya Huffinsa to yayi shafa akansa, kuma yayi Sallah a cikinsu, kuma kada ya cire su in yaga dama sai in Janaba ce ta Kama shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya aika Tawagar Yaqi, sai Sanyi ya same su, yayin da suka isowa Manzon Allah SAW sai ya Umarce su da suyi shafa kan Rawunansu da Huffin su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci