1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila.

عن عَائِشَة رضي الله عنها قالت: «كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَتَكِّئُ فِي حِجرِي، فَيَقرَأُ القرآن وأنا حَائِض».

Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Aisha-Allah ya yarda da ita- ta fadi cewar Annabi tsira da aminci ya kasance yana kishingida kan cinyarta ya karanta Alqur'ani alhali tana haila, wannan shi ke nuna cewa jikin mai haila tsarkakakke ne, ba ya zama najasa saboda haila.

Manufofin Fassarorin

16 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية