lis din Hadisai

Sun zana daga fitsari; Babban azabar kabari daga gareshi
عربي Turanci urdu
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
عربي Turanci urdu
Idan kun zo wa bayan gida to kada ku fuskanci alƙibla, kuma kada ku juya mata baya sai dai ku fuskanci gabas ko ku fuskanci yamma
عربي Turanci urdu
Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a ƙwarya
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata
عربي Turanci urdu
Ku ji tsoron tsinuwa, sai suka ce: Mece ce la'ana ya Manzon Allah? Ya ce: Wanda ya bar bin tafarkin mutane, ko a inuwar su
عربي Turanci urdu
Wata rana Na hau saman gidan Hafsa, sai Naga Annabi -tsira da aminci yana biyan bukatarsa, ya fuskanci Sham, ya juyawa Ka'aba baya.
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
عربي Turanci urdu
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki da toroson dabbobi ko ƙashi
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya fito daga bayan gida yana cewa: "Ina neman gafararKa
عربي Turanci urdu
‌Kada ɗayanku ya yi tsarki da ƙasa da duwatsu uku
عربي Turanci urdu