Karkasawa: Falaloli da Ladabai .
+ -

عن عائشة رضي الله عنها : أنهم ذبحوا شاة فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «ما بقي منها؟» قالت: ما بقي منها إلا كتفها. قال: «بقي كلها غير كتفها».
[صحيح] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa su sun yanka wata Akuya sai Annabi ya ce: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Annabi -tsia da amincin Allah a gare shi- ya yanka wata Akuya sai sukai sadaka da ita basu rage komai ba sai Cinyarta, sai Annabi ya ce da ita: Akuyar ladanta yana nan a wajen Allah Madaukakin sarki- zamu same shi a Lahira; saboda shi aka bayar sadaka, amma abun da ba'a yi Sadakar da shi ba bai wanzu ba a hakika.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa
Manufofin Fassarorin