kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Sadaka ba ta rage dukiya, kuma Allah ba Ya ƙarawa bawa komai da afuwa sai ɗaukaka, ba wanda zai yi tawalu'i ga Allah sai Allah Ya ɗaukaka shi".
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
: :
عربي Turanci urdu
"Duk wanda yayi sadaka da cikin tafin hannu na Dabino na Halaliyar nemansa, Kuma Allah baya karba sai mai tsarki, to Allah zai karba masa da Hannun dama, sannan ya Yalwata ta ga Ma'abocinta kamar yadda dayanku yake kiwo, sai yayi nuni da kamar kwatankwacin Dutse"
عربي Turanci urdu
‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu*, sai ya duba zuwa daman sa ba zai ga komai ba face abinda ya aikata, sai ya yi duba zuwa hagunsa shima ba zai ga komai ba face abinda ya aikata, sai ya yi duba zuwa gabansa ba zai ga komai ba sai wuta wajen fuskarsa, to ku ji tsoron wuta ko da kuwa da gutsiren dabino ne".
عربي Turanci urdu
.
عربي Turanci urdu
. : . : :
عربي Turanci Indonisiyanci
Amintaccen ma'ajin Musulmin da ke aiwatar da abin da aka umurce shi ya ba shi cikakke, yana kiyaye kansa da alheri, kuma yana tura shi zuwa ga abin da ya umurce shi da aikatawa, ɗayan sadaka
عربي Turanci urdu
Wata mata ta zo a tare da ita akwai 'ya'yanta biyu mata, bata samu komai awurina ba banda wani dabino ɗaya, sai na bata shi sai ta raba shi tsakanin 'ya'yan nata mata biyu, sannan ta tashi sai ta fita, sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya shigo sai ta zantar da shi, sai ya ce: @«‌Wanda ya jiɓinci wani abu daga waɗannan 'ya'ya matan, sai ya kyautata musu, zasu zama kariya gare shi daga wuta».
عربي Turanci urdu
Mafificiyar Sadakoki runfar Mayaqi a tafarkin Allah, da kuma kyautar Mai hidima a tafarkin Allah, ko qaqqarfan Raqumi a tafarkin Allah
عربي Turanci urdu
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce akan minbari, kuma sai ya ambaci sadaka, da kamewa, da kuma roƙo: «‌@Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci*, hannu maɗaukaki: Shi ne mai ciyarwa (mai bayarwa) maƙasƙanci kuma: Shi ne mai roƙo».
عربي Turanci urdu
Babu hassada sai a cikin mutum biyu: mutumin da Allah ya bashi kudi, sai ya yi mulkin halakar sa da gaskiya, da kuma mutumin da Allah ya bashi hikima da shi, don haka ya yanke hukunci ya kuma koyar da shi
عربي Turanci urdu
"Kana da abin da ka yi nufi, ya Yazidu, kuma kana da abin da ka karɓa, ya Maan
عربي Turanci urdu
Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranc
عربي Turanci urdu
"Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
عربي Turanci urdu
"Ki ciyar ko ki rabar ko kiyi ta yin yayyafi (Na kyauta, kada ki kidanye sai Allah ya kidanye miki, kada ki boye sai Allah ya hanaki"
عربي Turanci urdu
"Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki
عربي Turanci urdu
Cewa wasu mutane daga sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sun ce wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya Manzon Allah, masu dukiyoyi sun tafi da ladaddaki, suna yin sallah kamar yadda muke yin sallah, suna azimi kamar yadda muke yin azimi, kuma suna yin sadaka da ragowar dukiyoyinsu, ya ce: @"Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sadaka ce, dukkan hailala sadaka ce, horo da aikin alheri sadaka ne, kuma hani daga abin ƙi sadaka ne, a cikin tsokar ɗayanku ma sadaka ne"*, Suka ce: Ya Manzon Allah, shin ɗayanmu zai zo wa sha'awarsa kuma ya zama yana da lada a cikinta? ya ce: "Shin kuna ganin da ace zai sanyata a cikin haram shin zai zama a kansa akwai zunubi a cikinsa? to haka nan idan ya sanyata a cikin halal zai zama yana da lada".
عربي Turanci urdu
«Dinaren da ka ciyar da shi a cikin tafarkin Allah, da dinaren da ka ciyar da shi a 'yanta wuyaye (‘yanta baiwa), da dinaren da ka yi sadaka da shi ga miskini, da dinaren da ka ciyar da shi ga iyalan ka; to mafi girman su a lada shi ne wanda ka ciyar ga iyalan ka».
عربي Turanci urdu