+ -

عن عبد الله بن عمرو بن العاص رضي الله عنهما مرفوعاً: « قَفْلَةٌ كَغَزْوَةٍ ».
[صحيح] - [رواه أبو داود]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Abdullahi Bin Amru Bin Ass - Allah ya yarda da su zuwa ga Annabi: "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"
[Ingantacce ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi]

Bayani

A cikin wannan Hadisin Akwai bayanin Falalar Allah Madaukakin Sarki ga bayinsa a lokacin da suka sauke Nauyin Ibadu Saboamar yadda ake basu lada lokacinj tafiya zuwa gareta; haka ake basu lada lokacin da suke dawowa ma daga sauke ta, don haka Annabi ya bada Labarin cewa Mai dawowa daga Yaki kamar Mai tafiya yakin ne, kuma daidai suke a wajen lada, Kamar yadda ake rubuta takun Mai tafiya Masallaci da kuma dawowarsa zuwa iyalansa.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin