lis din Hadisai

.
عربي Turanci urdu
"Wanda ya kashe kafirin amana ba zai ji ƙamshin aljanna ba, kuma ƙamshinta ana samunsa daga (tsawon) tafiyar shekara arba'in".
عربي Turanci urdu
Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara.
عربي Turanci urdu
An tambayi manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da mutumin da yake yaƙi dan jarumta, (da wanda) yake yaƙi dan ƙabilanci, (da wanda) yake yaƙi dan riya, wanne ne saboda Allah? sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: @"Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah".
عربي Turanci urdu
"Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa".
عربي Turanci urdu
"Duk wanda ya shirya mayaki a tafarkin Allah to hakika ya yi yaki, wanda ya maye gurbin wani mayaki a tafarkin Allah (a gidansa) da alheri to hakika ya yi yaki".
عربي Turanci urdu
"Babu wani Annabin da Allah Ya aiko shi a cikin al'ummarsa kafinni, sai ya kasance akwai Hawariyawa daga al'ummarsa, da sahabban da suke riko da sunnarsa kuma suke koyi da shi*, sannan wasu masu sabawa zasu saba a bayansu suna fadin abinda ba sa aikatawa, kuma suna aikata abinda ba'a umarce su ba, wanda ya yakesu da hannunsa to shi mumini ne, wanda ya yakesu da harshensa to shi mumini ne, wanda ya yakesu da zuciyarsa to shi muminin ne, kuma babu wani kwatankwacin kwayar komayya na imani bayan hakan".
عربي Turanci urdu
"Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi".
عربي Turanci urdu
Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
عربي Turanci urdu
Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo
عربي Turanci urdu
Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci
عربي Turanci urdu
"Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma harsunanku".
عربي Turanci urdu
"Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kamar yana yi, kuma ana bashi Arzikinsa, kuma za'a tsareshi ga barin fitina"
عربي Turanci urdu
"Kowane Mamaci ana rufe littafin aikinsa sai mai zaman dako a tafarkin Allah, shi ne kadai ake ci gaba da bashi lada har Ranar Al-kiyama, kuma za'a tseratar da shi daga fitinar Kabari"
عربي Turanci urdu
:
عربي Turanci urdu
Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya
عربي Turanci urdu
"Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta*, kuma bigiren bulalar ɗayanku a aljanna shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta, yammacin da bawa zai yi shi saboda Allah ko jijjifi shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta".
عربي Turanci urdu
Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta
عربي Turanci urdu
Ba wani wanda aka yi wa rauni a tafarkin Allah face sai ya zo Ranar Alkiyama, raunin nasa yana jini: kalarsa kalar jini, kanshinsa kuma kanshin almiski
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima
عربي Turanci urdu
wani mutum ya ce wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - a ranar Lahadi: Shin kun ga ko an kashe ni, ina nake? Ya ce: “A sama,” ya jefa dabino a hannunsa, sannan ya yi faɗa har sai an kashe shi.
عربي Turanci urdu
Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne
عربي Turanci urdu
Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini.
عربي Turanci urdu
Yi nasara saboda Allah, duk wanda ya yi yaki saboda Allah ya zarce rakumi mace kuma ya cancanci aljanna
عربي Turanci urdu
Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri
عربي Turanci urdu
Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahannama
عربي Turanci urdu
Misalin mujahid a tafarkin Allah shi ne misalin mai azumi yana tsaye ga ayoyin Allah wanda ba ya kasawa daga azumi, ko salla, har sai mujahid din ya dawo saboda Allah
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya turke Doki Saboda Allah, don yayi Imani da Allah, kuma ya gasgata da Alkawarinsa, to cewa koshinsa da kuma Ruwansa da Bayan gidansa da futsarinsa ya na cikin abunda za'a auna Masa lada a Ranar Al-kiyama
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya jefa kibiya a cikin hanyar Allah to ya 'yanta adalci
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya yi yaki a tafarkin Allah daga wani mutum musulmi wanda ya fi makiyayi, aljanna ta wajaba a gare shi, kuma duk wanda ya ji rauni a tafarkin Allah ko kuma ya gamu da wata masifa: masifa ce. Launinsa saffron ne, kamshinsa kuwa kamar miski ne
عربي Turanci urdu
A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba
عربي Turanci urdu
Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma kuna talakawa sai Allah ya Azutaku sabida ni?
عربي Turanci urdu
Yaki Dan yaudara ne
عربي Turanci urdu
Waye a cikinku yabar abinda ya saba ya bayarwa a gidansa, da dukiyarsa na Al-khairi to yana da kwatankwacin rabin ladan Mai futa
عربي Turanci urdu
Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntube har a raunata wasu daga ciki face an cika musu Ladansu
عربي Turanci urdu
Duk wanda bai yi yaki ba ko kuma ya shirya Mayaki ko kuma ya Wakilci Mayakin da Alkairi a cikin Iyalansa, Sai Allah ya same shi da Makwakwashiya kafin Ranar Al-kiyama
عربي Turanci urdu
Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su
عربي Turanci urdu
Mun kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a cikin tafiya, sai ya tafi wata buƙatarsa, sai muka ga wata tsuntsuwa tare da 'yayanta biyu, sai muka ɗauke su, sai tsuntsuwar ta zo tana fakan-fakan (tana nemansu), sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zo, sai ya ce: «‌Waye ya raba wannan da ɗanta? ku maida mata da ɗanta», kuma sai ya ga wasu ramin tururuwa wanda muka ƙona shi, sai ya ce: «‌Waye ya ƙona wannan?» mukace: Mune. Ya ce: @«‌Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta».
عربي Turanci urdu
«‌Wasu mutane zasu zo a ƙarshen zamani masu ƙananan shekaru masu raunin hankula, suna faɗin mafi alherin zancen halitta (suna yawaita karatun Alƙur'ani), zasu fita daga Musulunci kamar yadda kibiya take fita daga abin da aka harba,* imaninsu ba zai ƙetare maƙogwaransu ba, a duk inda kuka gamu da su to ku kashesu, domin kashesu lada ne ga wanda ya kashesu a ranar alƙiyama».
عربي Turanci Indonisiyanci
Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a
عربي Turanci urdu
Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya.
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna
عربي Turanci urdu
Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da ya cire ta, sai wani mutum ya zo wurinsa ya ce: Ibn Khattal yana manne da mayafin Kaaba, sai ya ce: Ku kashe shi
عربي Turanci urdu
"Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"
عربي Turanci urdu
«Za'a bude muku kasa she, kuma Allah zai isar muku, saboda haka kada dayanku yayi wasa da Rabonsa»
عربي Turanci urdu
Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka
عربي Turanci urdu
"Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki
عربي Turanci urdu
«Ya Abu Sa'id, wanda ya yarda da Allah a matsayin Ubangiji, da Musulunci a matsayin Addini, da (Annabi) Muhammad a matsayin Annabi, aljanna ta wajaba a gare shi»*, sai Abu Sa'id ya yi mamaki gareta (wannan maganar), sai ya ce: Ka maimaitata mini ya Manzon Allah, sai ya maimaita, sannan ya ce: «Ɗayar kuwa za'a ɗaukakawa bawa daraja ɗari da ita a cikin aljanna, tsakanin kowace daraja biyu kamar tsakanin sama da ƙasa ne». Ya ce: Waccece ya Manzon Allah? Ya ce: «Jihadi a tafarkin Allah, jihadi a tafarkin Allah».
عربي Turanci urdu