+ -

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: «أَجْرَى النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم ما ضُمِّرَ مِن الْخَيْل: مِنْ الْحَفْيَاءِ إلَى ثَنِيَّةِ الوَداع، وَأَجْرَى ما لَمْ يُضَمَّرْ: مِنْ الثَّنِيَّةِ إلَى مسجد بني زُرَيْقٍ. قَال ابن عمر: وَكنْتُ فِيمَن أَجْرى. قَالَ سفيان: مِن الْحَفْيَاء إلى ثَنِيَّة الوداع: خمسة أمْيال، أو سِتَّة، ومن ثَنِيَّة الوداع إلى مسجد بني زُرَيْقٍ: مِيلٌ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn Umar y ace: kuma na kasance cikin wadanda aka zartarwa, Sufyan y ace: daha hafya’a zuwa Thaniyat Al-wada’a: Mil biyar, ko Shida, kuma daga Thaniyat Al-wada’a zuwa Masallacin Bani Zarik: Mil daya”
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Manzon Allah ya kasance yana cikin shirin Jahadi, kuma ya dau duk matakansa, saboda fadin Allah Madaukakin Sarki: “Ku tanadi shirin Karfi gwargwadon ikonku, na karfin kamar Daurarrun Dawakai da zaku tsorata Makiyan Allah da Makiyanku das u” saboda haka ya kasance, yana horar da dawakai da juriyar yinwa, kuma yana gogar da Sahabbansa kan gasar gudu a kansu don su koyi hawansu, da kai hari da kuma bara, kuma yana nuna musu gwargwadon inda horarren Doki zai iya kaiwa a guje, da wanda ba horarren ba -Kuma su ne Dawakan da akai Musu Horan yinwa da daidaitawa har sukai Karfi- gwargwadon abunda zaikai Mil shida, wanda kuma ba’a yi musu horon ba Mil daya, Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das hi- ya Kasance daya ne daga cikin Samarin Sahabbai wadan da suke yin hakan.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Portuguese Malayalam
Manufofin Fassarorin