kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo
عربي Turanci urdu
Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima
عربي Turanci urdu
Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne
عربي Turanci urdu
Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri
عربي Turanci urdu
A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba
عربي Turanci urdu
Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma kuna talakawa sai Allah ya Azutaku sabida ni?
عربي Turanci urdu
Yaki Dan yaudara ne
عربي Turanci urdu
Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntube har a raunata wasu daga ciki face an cika musu Ladansu
عربي Turanci urdu
Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a
عربي Turanci urdu
Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya.
عربي Turanci urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da ya cire ta, sai wani mutum ya zo wurinsa ya ce: Ibn Khattal yana manne da mayafin Kaaba, sai ya ce: Ku kashe shi
عربي Turanci urdu
"Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki
عربي Turanci urdu