عن عَبْدُ الله بن عمر رضي الله عنهما «أَنَّ رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم كَانَ يُنَفِّلُ بَعْضَ مَنْ يَبْعَثُ فِي السَّرَايَا لأَنْفُسِهِمْ خَاصَّةً سِوَى قَسْمِ عَامَّةِ الْجَيْشِ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna; wannan don qarfafa guiwa da kuma zaburarwa a gare su kan Jahadi